Katforex Global Synergy Limited

Katforex Global Synergy Limited Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Katforex Global Synergy Limited, Kano.
(1)

Allah ya ƙara maka lafiya, tsawon rai, arziki mai albarka da nasara a dukkan al’amuranka.Muna yi maka fatan alheri a ray...
15/04/2026

Allah ya ƙara maka lafiya, tsawon rai, arziki mai albarka da nasara a dukkan al’amuranka.
Muna yi maka fatan alheri a rayuwarka ta gaba.

APPRECIATION MESSAGE FROM ALHAJI IBRAHIM USMAN KATFOREX (KOGUNAN MARADIN KATSINA)I sincerely express my heartfelt gratit...
12/04/2026

APPRECIATION MESSAGE FROM ALHAJI IBRAHIM USMAN KATFOREX (KOGUNAN MARADIN KATSINA)

I sincerely express my heartfelt gratitude to all family members, friends, and well-wishers who honored us with their presence at the wedding ceremony of my beloved daughter,
DR. AMINATU IBRAHIM KATFOREX.
Your love, support, and prayers meant so much to us and made the occasion truly special.
May Almighty Allah reward you abundantly, strengthen our bond, and bless this union with peace, love, and prosperity.
Thank you very much!

Alhaji Ibrahim Usman katforex
CEO/MD KATFOREX GLOBAL SYNERGY

11/04/2026

SAKON GODIYA

Alhamdulillahi Rabbil Alamin, ina fara mika godiya ta musamman ga Allah Maɗaukakin Sarki da Ya bani damar ganin wannan rana mai albarka ta ɗaurin auren diyata, Aminatu Ibrahim Katforex.

Ina matuƙar godiya da jin daɗi ga ‘yan uwa, abokan arziki, makwabta da dukkan waɗanda s**a halarci wannan biki, s**a taya mu murna, s**a bada gudunmawa ta kowace fuska domin ganin wannan al’amari ya gudana cikin nasara.

Hakika wannan karamci da goyon baya da kuka nuna mana ba zai taɓa mantuwa ba. Allah Ya saka muku da alheri, Ya ƙara ɗaukaka, Ya biya muku bukatunku na alheri.

Ina kuma roƙon Allah Ya albarkaci wannan aure, Ya sanya zaman lafiya, soyayya da fahimtar juna a tsakanin ma’auratan, Ya kuma basu zuri’a ɗaɗa.
Nagode ƙwarai da gaske.

Sako daga: Alhaji Ibrahim Usman Katforex
(KOGUNAN MARADIN KATSINA)

10/04/2026

Ni, Alhaji Ibrahim Usman Katforex (Kogunan Maradin Katsina), ina miƙa sakon godiya ta musamman ga dukkanin ‘yan uwa, abokan arziki, da masoya waɗanda s**a samu halartar dinner na bikin ɗiyata, Dr. Aminatu Ibrahim Katforex.

SANARWAR GAYYATAR AUREA madadin Shugaban Kamfanin Katforex Global Synergy LimitedAlhaji Ibrahim Usman Kurfi (Kogunan Mar...
09/04/2026

SANARWAR GAYYATAR AURE
A madadin Shugaban Kamfanin Katforex Global Synergy Limited
Alhaji Ibrahim Usman Kurfi (Kogunan Maradin Katsina)
Muna farin cikin gayyatar ku zuwa bikin auren ‘ya’yansu kamar haka:
Ahmad Danbaba Ridwan
&
Amina Ibrahim Usman (Katforex)
da kuma
Saced Ahmad Lamin
&
Aisha Danbaba Ridwan
📅 Rana: Asabar, 11 ga Afrilu, 2026
🕛 Lokaci: Karfe 12:00 na rana
📍 Wuri: Masallacin Juma’a na Khalifa Sheikh Isyaka Rabi’u, Kofar Waika, Kano

03/04/2026

Cikakkiyar fira da Shugaban kamfanin Katforex Global Synergy Limited Alh. Ibrahim Usman Kurfi (Kogunan Maradin Katsina)

31/03/2026

Muna gayyatar yan uwa da abokan arziki daurin yauren diyar Mai girma alhaji Ibrahim Usman katforex

Kamfanin kafar sadarwa na Mobile Media Crew ya yi yarjejeniyar aiki da kamfanin Katforex Synergy Global Concept Ltd. A r...
29/03/2026

Kamfanin kafar sadarwa na Mobile Media Crew ya yi yarjejeniyar aiki da kamfanin Katforex Synergy Global Concept Ltd.

A ranar Asabar 28/03/2026, kamfanin na Mobile Media Crew karkashin Jagorancin Alh. Abubakar Shafi'i ya yi yarjejeniyar aikin da kamfanin na Katforex karkashin Jagorancin Alhaji Ibrahim Usman Kurfi (Kogunan Maradin Katsina).

Yarjejeniyar aikin ya kunshi yadawa tare da tallata dukkan ayyuka na harkokin da kamfanin yake gudanarwa a kowane bangare a fadin Nigeria.

Yarjejeniyar aikin da aka rattaba ma hannu a hedikwatar kamfanin Morija Close No: 4 Adetokunbo Ademola Wuse 2 Close to Nepa Office dake babban birnin tarayya Abuja, ta fara aiki nan take.

A yau rana ce mai muhimmanci, rana da muke nuna girmamawa da yabawa ga wasu manyan mutane guda biyu masu daraja da kima ...
27/03/2026

A yau rana ce mai muhimmanci, rana da muke nuna girmamawa da yabawa ga wasu manyan mutane guda biyu masu daraja da kima a cikin al’umma — wato Mai girma Alhaji Ibrahim Usman da kuma Mai girma Jabiru Salisu Tsauri.
Alhaji Ibrahim Usman, mutum ne da ya shahara wajen taimakon al’umma, jajircewa wajen cigaban jama’a, da kuma sadaukar da kansa domin ganin rayuwar mutane ta inganta. A duk inda aka ambaci alheri, cigaba, da taimako, sunansa baya rasa fitowa.
Haka zalika, Mai girma Jabiru Salisu Tsauri, shima mutum ne mai kishin al’umma, mai hangen nesa, da kuma ƙoƙarin kawo sauyi mai amfani ga jama’a. Gudummawarsa tana taka muhimmiyar rawa wajen gina al’umma mai inganci da haɗin kai.
Muna alfahari da irin waɗannan mutane a cikinmu. Su ne ginshiƙan ci gaba, su ne hasken da ke jagorantar al’umma zuwa ga nasara da ci gaba.
Saboda haka, muna kira ga matasa da sauran jama’a da su yi koyi da kyawawan halaye da ayyukan alheri na waɗannan manyan mutane, domin gina al’umma mai ɗorewa da nagarta.
A ƙarshe, muna addu’a ga Allah Maɗaukakin Sarki da Ya ƙara musu lafiya, tsawon rai, da albarka a cikin ayyukansu. Allah Ya ci gaba da ba su ikon taimakon al’umma, Ya kuma saka musu da alheri mai yawa.

We are pleased to announce that the distinguished Alhaji Ibrahim Usman (CEO, KATFOREX Global Synergy Limited) has safely...
23/03/2026

We are pleased to announce that the distinguished Alhaji Ibrahim Usman (CEO, KATFOREX Global Synergy Limited) has safely returned from the Holy Land of Makkah.

Alhamdulillah, he completed his spiritual journey in good health and peace. We thank Almighty Allah for His protection and guidance throughout his stay.

We warmly welcome him back home and pray that Allah accepts all his acts of worship, grants him continued good health, and blesses him with more success and prosperity.

Once again, welcome back, Alhaji Ibrahim Usman.

EID MUBARAK MESSAGE FROM ALHAJI IBRAHIM USMAN (CEO KATFOREX GLOBAL SYNERGY LIMITED)On this joyous occasion of Eid, I ext...
20/03/2026

EID MUBARAK MESSAGE FROM ALHAJI IBRAHIM USMAN (CEO KATFOREX GLOBAL SYNERGY LIMITED)

On this joyous occasion of Eid, I extend my heartfelt greetings to you and your loved ones.

May this blessed day bring peace, happiness, and prosperity into your lives. May Allah accept our prayers, fasting, and good deeds, and grant us continued guidance and success.

Let us use this moment to strengthen our bonds, show kindness to one another, and support those in need.

On behalf of KATFOREX GLOBAL SYNERGY LIMITED, I wish you a joyful and peaceful Eid celebration.
Eid Mubarak!
Warm regards,

Alhaji Ibrahim Usman
CEO, KATFOREX GLOBAL SYNERGY LIMITED

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katforex Global Synergy Limited posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share