23/07/2025
🚨 Liverpool sun zaɓi Rodrygo a matsayin ɗaya daga cikin ’yan wasan da za su iya maye gurbin Luis Díaz a kulob ɗin, in ji Florian Plettenberg 😮💨🔥
Jaridar AS ta ƙara da cewa Real Madrid na shirin ganawa da ɗan wasan nan ba da jimawa ba don tattauna makomarsa 👀
— Onefootball