Abubakar Baushe kibiya

Abubakar Baushe kibiya Kano

10/05/2026
Allah Yakara Lafiya Danisan Kwana Ka Amfani Al umma Amin
24/04/2026

Allah Yakara Lafiya Danisan Kwana Ka Amfani Al umma Amin

Wannan babban Abokinane Abas maharbine Ina dagacikin wadanda iftila,i yaritsadashi Ajahar Eddo✍️ Abubakar Baushe kibiya
28/03/2025

Wannan babban Abokinane Abas maharbine Ina dagacikin wadanda iftila,i yaritsadashi Ajahar Eddo✍️ Abubakar Baushe kibiya

Ga oga Ga ogaSSA Alhaji Abubakar usman yarima kibiya yariman kwankwasiya ✍️ Abubakar Baushe kibiya
01/04/2024

Ga oga Ga oga
SSA Alhaji Abubakar usman yarima kibiya yariman kwankwasiya ✍️ Abubakar Baushe kibiya

14/03/2024

Acikin siyasa Anan Akasan darajata Kuma Anan Akasan darajata Al umma cikin jam iyar nnpp kwankwasiya hon Abubakar usman yarima kibiya babban mataimaki namusamman ga gomnan Kano Abba Kabir Yusuf kan tattalin Arzikin Kano yan kasuwa da manoma da direbobi da sauran Al ummar jahar Kano kowa nasambarka Babu korafi dawakilcinka Alhaji Abubakar usman kibiya Allah yakai matsayi gaba Amin ✍️ Abubakar Baushe kibiya

12/03/2024
Aslm barkada safiyar yau talata dafatan kowa yanacikin koshin lfy Ina amfanida wannan dama domin na isarda sakon tayamur...
12/03/2024

Aslm barkada safiyar yau talata dafatan kowa yanacikin koshin lfy Ina amfanida wannan dama domin na isarda sakon tayamurna ga ilahirin jagororin mu na jam iyar nnpp kwankwasiya wadanda sukasami madafin iko dasauran jigajigan jam iyar nnpp Na kibiya inaiwa kowa fatan Alkairi Allah yayimana jagoranci Amin DAkA naku Abubakar Baushe kibiya

Address

Kibiya
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Baushe kibiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category