Sheikh Imam Junaid Bauchi Fans

Sheikh Imam Junaid Bauchi Fans Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheikh Imam Junaid Bauchi Fans, Grocers, Fagge Local Govt, Kano.

03/04/2025

Mutun yace bayason ceton Annabi baya buƙatar ceton Annabi akan meye bazan ce Allah ya hanashi samun ceton Annabi ba?

Anan gidan aka haifi sayyidina rasulullah s.a.w
01/04/2025

Anan gidan aka haifi sayyidina rasulullah s.a.w

15/07/2024

Shin Akwai Wani Mai Taimako da Zai Taimaka Mana?

هل من ناصرٌ ينصرنا 😭

Assalamu Alaika Ya Aba Abdullah (As).



08/07/2024

Ghalee A Gogori go to review an type

Dear WhatsApp team

Kindly unblock my phone number +234 ............ Write a number

Thankyou

10/06/2024

grid pair eyebrow crush cat auction tray obtain young peace display lyrics

https://Getjob.com.ng
27/05/2024

https://Getjob.com.ng

GET JOB is a professional Micro Freelancing Marketplace Platform that comes with Premium features to take your business on a higher level. It is a complete premium item that comes with all features of the digital marketplace.

25/04/2024

AVACOIN UPDATE 🔥😆

Ko Kunsan cewa har yanzu Kudin Avacoin Yana fita 💲💲💲 ku biyoni kusha labari.....

Kudin Avacoin Yana fita Amma tsarin da ake cire Kudin yanzu yasha banban Dana baya.

Yadda ake cirewa yanzu👇👇

Idan kana da halastaccen coin da yakai 400k shiga profile a cikin Avacoin din kayi scrolling can Kasa zaka ga taba shi kayi scrolling kasa kayi Swapping coin Dinka zuwa gold's......

Still a cikin profile din zakaga collect from dust tabaahi zaka ga alamun zakaga kafun ka danna Sell taba kaga price din da mutane suke sakawa yanzu zakaga ana Saka $7.75 ne per gold gram sai kaje ka Saka naka idan kana so a saya cikin seconds ko minutuna kadan ka Saka kasa da Price din da mutane suke sakawa😎 idan Kuna kanaso ka Kar a saya ka Saka babban price shikenan kaje sell ka Saka price Dinka za'a saya😍

Idan an saya a profile zaka ga active USDT balance anan zakaga USDT Dinka shikenan sai ka taba ka shiga withdraw ka dauko address Dinka na USDT BEP20 ka Saka kayi withdraw

The only problem is 👉👉 MINIMUM WITHDRAW $20😢 ne Kai Kuma gabadaya abunda ka sayar ko $10 Bai kaiba sai ka sake tarawa kenan...

Jan kunne 👉 karka kuskura ka Saka ko kwandala

BARKA DA SAFIYA

Alh Aminu Crypto✍️

10/04/2024

Eid-Mubarak 🕋🥰🙏

KARIN HASKE GAME DA MINING DIN AVACOIN...Shi mining din   irinsu ba su da yawa. Domin ba daukar lokaci ake yi kafin su b...
07/03/2024

KARIN HASKE GAME DA MINING DIN AVACOIN...

Shi mining din irinsu ba su da yawa. Domin ba daukar lokaci ake yi kafin su bada kudi ba.

A mining din AVACOIN, matukar points dinka sun kai 400,000 toh yanzun nan zaka cire $67 (₦100,000).

Idan baka fara ba, zaka iya farawa ta wannan link, amma sai kana da Telegram:

Your referral link: https://t.me/avagoldcoin_bot?start=fab2548acd8023c6a6c7

Akwai abubuwan da ya kamata ku sani game da wannan mining din. Ga su kamar haka:-

1. A kullum iyaka abinda zaka iya tarawa na points shi ne 7,500.

2. Ba zasu zama kudi ba sai sun kai guda 400,000. Kenan in baka da referral sai ka yi kwana 53 zaka iya kammalawa.

3. Mining din AVACOIN ba shi da sauri kamar na NOTCOIN, kenan kana bukatar yan dabaru domin samun sauki.

4. Manyan dabarun da ake yi guda biyu ne;
A. Yin amfani da AUTO CLICKER (ana samunsa a Platystore) domin danna point 5 a duk second daya ko biyu.
B. A madadin kayi amfani da account daya wajen mining ka jira har kwana 53 sannan ka cire Dollar 67. Zaka iya adding din karin lambobi guda 2 akan Telegram dinka, (tun da ana iya dora lambobi 3 a telegram app guda daya kuma a lokaci daya) sai ka dinga yin mining da kowanne, kenan kullum zaka yi mining guda 3. Kenan idan kwanaki 53 s**a cika, za ka cire Dollar 67 sau uku, = Dollar 201.

5. Idan kana mining din, in har ba ya yin saving toh sai ka fita ka kara komawa domin ya dinga yi maka saving.

6. Zaka iya dagewa da neman referral domin takaitawa kanka adadin kwanaki kafin cire kudinka.

7. Idan akwai abinda baku gane ba game da abubuwan da na ambata, na yi shi practically a cikin wannan Bidiyon:
https://youtu.be/iqaexWH-F8s

Roko: Don Allah manyan masu mining ku dinga taimakawa jama'ar da suke yi muku referral da bayani akan yadda wasu abubuwan suke. Ba kawai ku nemi referral dinsu kuma ku kyale su. Ba Kowa ne ya iya komai kamar ku ba.

Address

Fagge Local Govt
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Imam Junaid Bauchi Fans posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category