Najeriyar MU A YAU

Najeriyar MU A YAU Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Najeriyar MU A YAU, Grocers, Kano.

19/03/2024

Allah yasakawa sanata ningi da kawu sumaila da Alkhairi munsamu jijirtattu a arewa Allah yakara muku lapiya sanatocinmu

18/03/2024

Yakamata mu yan arewa mukasance musu kishin junanmu amma gawasu jahirtattun sanatoci sunyi abin ayaba Amma social media Bata dauka ana yabamusuba ko maiyasa Gaskiya arewa bamu da kishi Harkullum mu ake bari abaya yakamata mucire sunzuciya muzo mugina kasarmu musamman yankinmu Ammau bashine agabanmuba burinmu muhau mulki bamuyi komai bamutai maki kowa bamuyi aikin da,aka turamuba Allah yakyauta da wannan shugabanci irin na Dan arewa

16/03/2024

WATA SABUWA: Nijar ta rufe bodar shiga ƙasarta ta hana ƴan Najeriya shiga, duk da Najeriya ta buɗe tata Bodar Ammapa yakamata muyimusu adalci lokacin dasuke bukata taimakonmu muma bamu temaka musbu

Me za ku ce?

15/03/2024

Bazance Niger sun burgeniba ammapa abinda sukai Yana kan hanyar daidai lokacin dasuke bukata muka hanasu yanzu mumuke bukata sai suyi iko da kayansu

Better Nigeria

Burji?

15/03/2024

Mu yan Nigeria yakamata mugane suwaye suke mulkarmu kuma suwa zamu tura shugabanci

Better Nigeria
Burji?

Matsalarmu ayau mu yan Nigeria musamman mutanan arewa munada wata damuwa daga lokacin da shugaba yaimana laipi muka shig...
15/03/2024

Matsalarmu ayau mu yan Nigeria musamman mutanan arewa munada wata damuwa daga lokacin da shugaba yaimana laipi muka shiga wahala ta sanadiyar wannan abin zamuyi ta cecekuce harmuce zamuyi zangazanga koma muyi zanga zangar da ike sun sannan halinmu dasunga haka tafaru saisu kirkiri wani abu da zai sanyaya mana zuciya muyi farin ciki nadan lokaci t**a shikenan mun Manta abinda yaparu abaya nawannan wahalar rayuwar da muka shiga kamar dai wannan shikara guda ana gallazamana Amma daga ance anbude boda duk gari yadauka shugaba yayi abin ayaba mai sabuda yabude boda atakaice dai ammaidamu wawace bamusan mai mukeba Allah yakyauta

Better for good Nigeria
Burji?

15/03/2024

Alhamdulillah yauce Rana tafarko da muka bude wanna group Allah yasa yakasance mai anlmfanarwa gadukkan Al umma baki daya Allah yasa duk abin dazamu fada yakasance gaskiya kuma mai anfanarwa Ameen yahayyu ya qayyum

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Najeriyar MU A YAU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category