Gwarzo kofar asibiti multi purpose traders

Gwarzo kofar asibiti multi purpose traders Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gwarzo kofar asibiti multi purpose traders, Grocers, Bakin general hospital gwarzo, Kano.

06/01/2026
21/12/2025

A madadin Yan kasuwar bakin asibitin gwarzo Muna
kira da manyan mu da
a taimaki Yan kasuwar.

03/05/2024

Duk Wanda ya temakemu wlh zamu
Tai makeshi kuma musa a taimakeshi

03/05/2024

Manyanmu na gwarzo Ku tai maki
Kananin yan kasuwa
Domin kujewa Karin masu zaman
Banza.

03/05/2024

Matsalar yan kasuwa shine karancin
Jali Allah ya kawo mai bamu.

Ina mai yiwa manyan mu na gwarzo fatan alkairi sannan ina kara tuni a garesu da a tuna da kananin yan kasuwar mu domin t...
03/05/2024

Ina mai yiwa manyan mu na gwarzo fatan alkairi sannan ina kara tuni a garesu da a tuna da kananin yan kasuwar mu domin tallafa musu da jari domin dogaro dakai.

Aslm.ina Mai kira ga shuwaga banninmu na karamar hukumar gwarzo da ku temaka ku tallafi Yan kasuwar mu na gwarzo,domin s...
02/03/2024

Aslm.ina Mai kira ga shuwaga banninmu na karamar hukumar gwarzo da ku temaka ku tallafi Yan kasuwar mu na gwarzo,domin suna cikin Wani Hali na rahin jali.

Innalillahi wainnailaishirrajuun amadadin Yan kasuwar bakin asibiti karkashin jagorancin gwarzo kofar asibiti traders mu...
26/02/2024

Innalillahi wainnailaishirrajuun amadadin Yan kasuwar bakin asibiti karkashin jagorancin gwarzo kofar asibiti traders multi purpose gwarzo muke Mika sakon ta aziyyar mu ga iyalan hajiya Allah jikan hajiya Allah yasa iya wahalar kenan.

23/02/2024

Juma'at Mubarak

Address

Bakin General Hospital Gwarzo
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gwarzo kofar asibiti multi purpose traders posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category