Auta mg boy fans 2024

Auta mg boy fans 2024 rayuwa kenan yau lfy gobe balafiya

04/12/2025
Annabi Muhammadu (SAW) gaskiyarsa tabbatacciya ce, kuma shi ne matsayin koyi mafi girma. Ko mutum bai karɓi wata Dariqa ...
04/12/2025

Annabi Muhammadu (SAW) gaskiyarsa tabbatacciya ce, kuma shi ne matsayin koyi mafi girma. Ko mutum bai karɓi wata Dariqa ba, ba zai kauce wa koyi da Annabi ba. Akan kaɗai mutum ya zaunar da kansa cikin Salati ga Annabi Muhammadu (SAW)—domin duk lokacin da numfashi yake fita, aikin bawa shi ne ya tuna da Allah da Annabinsa.

Wannan ne asalin ginshikin Dariqar Tijjaniyya: koyi, bin tafarkin Annabi, da yawaita Salati a kansa. Duk wanda ya yi haka, ko bai shiga cikin cikakken tsarin Dariqa ba, ya riga ya ɗan shiga ƙofar tasawwuf.

ABUBUWAN DARIQAR TIJJANIYYA UKU NE:

1. Lazamin Safe

Istigfari 100

Salati 100

Lā ilāha illallāh 100

2. Lazamin Yamma

Istigfari 100

Salati 100

Lā ilāha illallāh 100

3. Wazifa (A kullum)

Istigfari 30

Salati 50

Lā ilāha illallāh 100

Jawharatul Kamal 12

Alkawarin aikata waɗannan shi ne ainihin Darikar Tijjaniyya.

Wannan shi ne ginshiƙin ibada da ya gina zuciya, ya tsarkake rai, ya haɗa bawa da Annabi Muhammadu (SAW), kuma ya kusantar da shi ga Allah Madaukakin Sarki.

HUKUNCIN MAGANAN WASU YARAN SOCIAL MEDIA

Akwai wasu matasa da suke fitowa suna zagin mutane a sunan Dariqa, ko suna wasu maganganu marasa tushe.
Wannan ba daga Darikar Tijjaniyya bane, kuma Shehu Ibrahim Inyass bai koyar da haka ba.
Har zuwa yau:
Bamu taɓa ganin ’ya’yan Shehu ko manyan shuwagabannin Dariqa—kamar su:

Sheikh Dahiru Usman Bauchi rta,

Sheikh Sharif Saleh Al-Husaini rta,

da sauran manyan Jagororin Darika—
Basa aikata irin wan nan ba.

A su kansu buya suke aikata ibada, ba su neman hayaniya.

Don haka waɗannan yaran, muna yaki da halinsu, ba da su ba.

HUJJOJI DAGA ALƘUR’ANI

1. Yin ZikrI (Lā ilāha illallāh)

> فَاذْكُرُوا اللَّهَ ذِكْرًا كَثِيرًا
“Ku ambaci Allah da ambato mai yawa.” (Al-Ahzab: 41)
Wannan shi ne asalin Lā ilāha illallāh da zikiran Tijjaniyya.

2. Yin Istigfari

> وَاسْتَغْفِرُوا رَبَّكُمْ إِنَّهُ كَانَ غَفَّارًا
“Ku nemi gafarar Ubangijinku, lallai shi Mai yawan gafara ne.” (Nuh: 10)

3. Yin Salati ga Annabi (SAW)

> إِنَّ اللَّهَ وَمَلَا

10/10/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mustapha Gupa Musa, Zakaria Adamuo

10/09/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ibrahim Ahmad, Darry Tommy, Aminu Idris, Ishak Sh*tu Shanono, Yusuf Muhamed

07/09/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Auwal Sulaiman, Khalid Ishaqa, Amina Usman

04/09/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Auwal Sulaiman, Amina Usman

04/09/2024

Barkammu da shigowa wannan wata mai falala da tarin Albarka

Address

Nasarawa
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auta mg boy fans 2024 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category