Yesu shine hanyar gaskiya

Yesu shine hanyar gaskiya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yesu shine hanyar gaskiya, Grocers, S/s, Kano.

23/01/2026

Yesu sunna Mai dadi.
Babu Wani kamarsa.

07/01/2026

Idan kana da yesu bazaka rasa komai arayuwarka ba komai wahala mu rike yesu.

14/08/2025

Yesu shine hanyar ceto.

14/08/2025

Idan kanason kasami ceto.
To daole kabi yesu domin shine hanyar ceto.

20/07/2025

Fada masu gaskiya baba shek Umar Dan kano.muna alfari da ku.

19/07/2025

Fada masu gaskiya ya,u lawal imam

19/07/2025

Idan kana da yesu Dan,uwa kana da komai domin yasu shine Mai bada komai kyauta.

19/07/2025

Yesu yace nine hanya nine gaskiya nine Kuma Rai ba Mai zuwa wurin Uba saita wurina.

18/10/2024

Yesu suna mai tsarki sunan da mutum bazai iya dauka ba domin mai tsarkine.

13/10/2024
13/10/2024

Gaskiya dayace Kuma bata canzawa yesu almasihu shine gaskiyar Kuma shine mai gaskiya.

Address

S/s
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yesu shine hanyar gaskiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category