Bashir Lawan Abdullahi Yanoko

Bashir Lawan Abdullahi Yanoko Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bashir Lawan Abdullahi Yanoko, Grocers, Tofa local government Yanoko ward, Kano.

29/04/2025

Assalamualaikum warahmatullah
Barkan mu da wannan lokaci abokan arziki

Real Madrid Ta Doke Dortmund da ci biyu  in da yasamu nasarar cin Kofin champion akaro na 15
01/06/2024

Real Madrid Ta Doke Dortmund da ci biyu in da yasamu nasarar cin Kofin champion akaro na 15

Guess your own 💯
01/06/2024

Guess your own 💯

All invite
15/05/2024

All invite

KISSA!!! A zamanin khalifa Umar dan Khattaab, wasu mutane uku s**a zo masa suna rike da wani saurayi s**a ce, Ya Amiral ...
06/05/2024

KISSA!!!

A zamanin khalifa Umar dan Khattaab, wasu mutane uku s**a zo masa suna rike da wani saurayi s**a ce, Ya Amiral muminina! Wannan mutum ya kashe mana mahaifin mu.

Umar: kai don me ka kashe musu uba?

Saurayi: Ni makiyayi ne, rakumata ce ta ci itaciyar gonar mahaifin su, sai mahaifin su ya bugi rakumin da dutsi, rakuma ta mutu, ni kuma na ɗauki dutsin na buge shi ya mutu.

Umar: saboda haka zan tsaida haddi akanka.

SAURAYI: ka saurara mini kwana uku, mahaifina ya mutu ya barni da kanwata da kuma dukiya, idan ka kasheni dukiyar da yar'uwata zasu tozarta Kamini Uzuri naje na raba Dukiyar.

Umar: wa zai lamunceka?

Saurayi ya duba cikin mutane sai ya nuna Sahabi "Abu Dhar".

Umar: ka lamunce masa Ya Aba Dharr?

Abu Dharri: na'am

Umar: ba ka san mutum ba ka lamunce, to idan ya gudu haddi zai koma kanka.

Abu Dharr: na yarda.

Saurayi ya tafi, aka kwana biyu, an shiga na so uku, saurayi bai zo ba,

Hankalin kowa ya tashi akan Abu Dharri kar haddi ya koma kansa.

Kafin sallar magariba sai ga saurayi ya zo a gajiye, ya tsaya a gaban khalifa Umar.

Saurayi: na mika dukiyar ga kawuna yanzu ina hanunka, ka tsaida haddi
akaina.

Cikin mamaki Umar ya ce: me ya dawo da kai bayan ka sami dama da za ka
iya gudu abinka?

Saurayi: na ji tsoro, Kar a ce cika alkawari ya Kare cikin mutane.

Umar ya juya ga Abu Dharr: me ya sa ka lamunce masa?

Abu Dharr: na ji tsoro, kar a ce alheri ya Kare cikin mutane.

Wannan jawabi ya yi tasiri ga masu Neman jinin ubansu, s**a ce sun yafewa
saurayi.

Umar: don me?

S**a ce: muna tsoro, kar a ce afuwa ta Kare a cikin mutane.

Ni ma na isar muku da wannan labari ne don ina tsoron kar a ce kira/tunatarwa zuwaga aikata alkhairi (wato da'awa) ya Kare cikin mutane. Don Allah kai ma ka tura kar ace yada alheri ya qare cikin mutane.

Taslim Yakubu Dankade ✍️

Allah Kaji Kan Malamanmu da sauran yan'uwan mu da s**a Rigamu Gidan Gaskiya, Allah yasa aljannah ce mahadar mu

Duk Yan Siyasar Kasar Nan Babu Kamar Shi.........Comrd Hamza Shehu Adili Sokoto A duk Yan Siyasar Kasar mu Nigeria Babu ...
30/04/2024

Duk Yan Siyasar Kasar Nan Babu Kamar Shi.........

Comrd Hamza Shehu Adili Sokoto

A duk Yan Siyasar Kasar mu Nigeria Babu Dan Siyasa Mai Adalci, Hikima,Tausayi da Gaskiya Irin Babana Kuma Jagoranmu Shugaban Kasar Gobe Insha'allah Eng Sen Dr Rabi'u Musa Kwankwaso PHD FNSE

A lokacin da Ya Hango Nigeria Na Daf da Zama Matatrar Yan Ta'adda Kamar Yadda Kasar Take A Yanzu, Sai Kwankwaso Ya Fara Ha6aka Harkar Ilmi A Jahar Kano a Lokacin da ya Gwamna 2011 zuwa 2015 da Farko dai Yayi Free Education daga mataki Na

1-Nursery har Secondary
2 Ya Gina Makarantu sannan ya Ingantasu.

Sannnan Ya Rika Dibar Yaran Talakawa Zuwa makarantun gida da Kasashen Ketare Suna Karatu badan Komai ba Sai Dan Kare Kanawa daga Ta'addanci. Sanin Kowa ne Jahilci ne ke haifar da Ta'addanci.

Ilimi basu Haduwa da Ta'addanci,
Jami'a Kawai Saida ya Gina 3 a Jahar Wanda Sanin Kowane Dalibai Kawai da Yafitar Kashen Waje Lokacin yana Gwamna Sun Haura 3700 banda Na Baya bayan nan.

Ko wanne Bakano yasan da Wannan Duk Wanda yace Ba Haka Bane tabbas Ba A Kano Kakeba.

Ya Allah Dan Manzon Allah Kawa Wanga Bawa Naka Shugabancin wannan Kasar Tamu Ta Nigerian Alfarmar Shugaba Jagaba Annabin Rahama Sayyidina Rasulillahi s a w

Depty State Publicity secretary N N P P Sokoto State Kuma Acting Chairman Kwankwasiya Reporters Sokoto State Comrd Hamza Shehu Adili Sokoto

30/04/2024

This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.

Address

Tofa Local Government Yanoko Ward
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bashir Lawan Abdullahi Yanoko posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category