31/12/2025
Shugabannin matasa na jam'iyyar PDP (Youth leaders) na kananan hukumomin kano ta tsakiya guda 15.
1 Ibrahim Kabir Tarauni.
2 Musa Bala Warawa.
3 Umar Danbaba Fagge.
4 Ahmad Sale Dawakin kudu.
5 Munkaila Haladu Madobi.
6 Suleiman Bello Kunbotso.
7 Mamuda Adamu Nassarawa.
8 Lawan Umar Munjibir.
9 Muka,il Sule Kano municipal.
10 Abdu Tajo Munjibir
11 Bashir Isma,il Dala.
12 Idris Garba Gezawa.
13 Com Nafizi S Kura.
14 Abdullahi Aliyu Ungogo.
15 Isa Jibrin Ungogo.
Ajiya talata 30/12/2025, sun ziyarci Dr Danburan Abubakar Nuhu a gidansa dake unguwar Nassarawa GRA inda s**ayi mubaya,a ga tafiyar siyasar gidan Dr Danburan Kuma sun jajjada goyon baya su ga Dr Danburan duk halinda ya tsinci kanshi a tafiyar siyasar jihar kano da kasa baki daya.
Shugabannin matasan zasu koma zuwa kananan hukumomin su domin tattara halin tafiyar siyasar su domin asa rana wakilai da daraktocin Dr Danburan suzo su zauna dasu su narke a tafiyar ta gidan Danburan.
Dr Danburan Tsohon wakilin karamar hukumar birnin kano a zauren majalisar dokoki ta tarayya, Tsohon kwamishinan ma,aikatar ciniki da kasuwanci da ma,aikatar yada labarai matasa matasa, wasanni da Al,adu na jihar kano, Kuma goggen ma,aikacin banki Kuma masanin tattalin arziki, wanda zaiyi takarar sanatan kano ta tsakiya a jam'iyyar APC a kakar zaben 2027, yanuna farin ciki da wannan ziyarar nuna goyon baya da wadannan shugabanni s**a kawo mai.
A lokacin ziyarar Dr Danburan yana tareda daraktocin sa.