PDP Katsina online Activities

PDP Katsina online Activities PDP supporters

28/02/2026

Mai Girma
(Sadaukin Ktn Na 1) Hon Aminu Ahmed Chindo, Nayiwa Daukacin Al'umma Musulmi Barka Da Kammala (10) Farko Na Azumin Watan Ramadan, Dafatan Allah Ubangiji Ya'karbi Ibadunmu Allah Kuma Ka'kara Zaunar Da Jihar Ta Ktn Lafiya Dakuma Kasarmu Nig Baki Daya.

23/02/2026

Iftar

22/02/2026

Tafasirin ALQUR'ANI Mai Girma, Daga Masallacin PDP H/Q Na Jihar Ktn 5th/Ramadan 1447- 22/2/2026.

Tafsirin (ALQUR'ANI) MAI GIRMA DAGA MASALLACIN PDP H/Q NA JIHAR KTN WANDA AKA FARA YAU 2th Ramadan 1447/ 19/2/2026.👇👇👇👇👇...
20/02/2026

Tafsirin (ALQUR'ANI) MAI GIRMA DAGA MASALLACIN PDP H/Q NA JIHAR KTN WANDA AKA FARA YAU 2th Ramadan 1447/ 19/2/2026.
👇👇👇👇👇👇👇👇👇
https://www.facebook.com/share/r/1HS44a1NSP/

Katsina State PDP Stoke'holders, Elder Rimi L/govt, QS Yahaya Garba Dalhat Mniqs, Rqs, Nayiwa Daukacin Al'ummar Jihar Kt...
02/01/2026

Katsina State PDP Stoke'holders, Elder Rimi L/govt, QS Yahaya Garba Dalhat Mniqs, Rqs, Nayiwa Daukacin Al'ummar Jihar Ktn DaKasar Nig Baki Daya, Murnar Shiga Sabuwar Shekarar (2026), Dafatan Allah Ubangiji Yakara Zaunar Da Jiharmu Lafiya Da Kuma Kasarmu Nig Baki Daya.

24/11/2025

Kalli Zaman Farko Na Jam'iyyar PDP Na Shiyar Ktn (Ktn Zone), Karkshin Jagorancin Mai Girma Shugaban Jam'iyyar Na Jihar Ta Ktn Malam Nura Amadi Kurfi Da Mukaddashinsa Hon Sunusi Abdu Fari (V.c Ktn Zone), Bayan Kammala Zaben Shugaban Jam'iyyar PDP Na Kasar Nig (Nat Comvention).

10/10/2025

I got over 10 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

Mai Girma Tsohon Dan Takarar Dan Majalissar Tarayyar Nig 2023, Hon Aliyu Haruna Jani(Dallatun Mani)Ktn State PDP Org Sec...
03/10/2025

Mai Girma Tsohon Dan Takarar Dan Majalissar Tarayyar Nig 2023,
Hon Aliyu Haruna Jani
(Dallatun Mani)
Ktn State PDP Org Sec,
Nayiwa Al'ummar Kasar Nig Murnar Cikar Shekara (65) Dakuma Shekara (26) Da Kafuwar Jam'iyyar PDP, Dafatan Allah Ubangiji Yakara Zaunar Da Kasarmu Lafiya Da Jiharmu Ta Ktn Baki Daya

Katsina State PDP Stoke'holders, Elder Rimi L/govt, QS Yahaya Garba Dalhat Mniqs, Rqs, Nayiwa Daukacin Al'ummar Kasar Ni...
03/10/2025

Katsina State PDP Stoke'holders, Elder Rimi L/govt, QS Yahaya Garba Dalhat Mniqs, Rqs, Nayiwa Daukacin Al'ummar Kasar Nig, Da Shugabannin Jam'iyyar PDP Tin Daga Nat C/man, Dpt C/man N/w Zone, Ktn State Party Leader, Ktn State Party C/man & State Central W/cmt, Rimi L/govt Party C/man & Rimi wards C/men, Murnar Cikar Shekara (65) Da Samun Yancin'kai Da'kuma Shekara (26) Da Kafuwar Jam'iyyar PDP, Dafatan Allah Ubangiji Yakara Zaunar Da Kasarmu Nig Lafiya, Allah Kuma Yakara Hada Kawunan Ya'yan Jam'iyyarmu, Yakara Zaunar Da Jiharmu Lafiya.

Address

PDP Headquarters Katsina
Katsina
234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when PDP Katsina online Activities posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to PDP Katsina online Activities:

Share

Category