Umar Abba Masanawa

Umar Abba Masanawa Allah is Great

Lamine Yamal sparked widespread debate after waving a Palestinian flag during FC Barcelona’s La Liga title celebrations ...
15/05/2026

Lamine Yamal sparked widespread debate after waving a Palestinian flag during FC Barcelona’s La Liga title celebrations following victory over Real Madrid. Images shared from the club’s parade quickly spread online, with one Instagram post receiving millions of interactions and reigniting discussions over political expression in football.

Former Barcelona coach Pep Guardiola defended the young player, stating: “Lamine should be proud of what he did.” Guardiola added that footballers are role models with influential public platforms and should express their opinions when necessary.

Current Barcelona manager Hansi Flick said he did not support mixing politics with football, but acknowledged that Yamal was “old enough” to make his own decisions.

Lamine Yamal ya ɗaga tutar ƙasar Falasɗinu a yayin da ƙungiyarsa ta Barcelona ta gudanar da biki a kan titunan birnin do...
12/05/2026

Lamine Yamal ya ɗaga tutar ƙasar Falasɗinu a yayin da ƙungiyarsa ta Barcelona ta gudanar da biki a kan titunan birnin domin yin murnar lashe kofin gasar La Liga.

Muna alfahari da Lamine Yamal a Duniya I love him so much ❤️.

Is it what I am thinking?🤔🤔🤔
10/05/2026

Is it what I am thinking?🤔🤔🤔

'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 11 a Harin Ramuwar Gayya a KatsinaAkalla mutane 11 ne s**a rasa rayukansu a ƙauyen Gwalgor...
04/05/2026

'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 11 a Harin Ramuwar Gayya a Katsina

Akalla mutane 11 ne s**a rasa rayukansu a ƙauyen Gwalgoro da ke Ƙaramar Hukumar Kankia a Jihar Katsina, sakamakon wani mummunan harin ramuwar gayya da wasu da ake zargin ’yan bindiga ne s**a kai.

Rahotanni sun nuna cewa harin ya faru ne sa’o’i kaɗan bayan jami’an tsaro sun samu nasarar daƙile wani hari da aka kai a yankin, inda aka kuma kashe wasu daga cikin ’yan bindigar.

Ma’aikatar Tsaro da Lamurran Cikin Gida ta Jihar Katsina ta tabbatar da faruwar lamarin cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Lahadi, wadda Kwamishinanta, Nasiru Mu’azu, ya sanya wa hannu.

Kwamishinan ya bayyana harin a matsayin abin takaici, inda ya miƙa ta’aziyya ga iyalan waɗanda s**a rasu, tare da yin Allah-wadai da wannan ɗanyen aiki.

Haka kuma, ya tabbatar da cewa hukumomi na ci gaba da ɗaukar matakan gaggawa domin tabbatar da tsaro da kuma kamo waɗanda s**a aikata wannan aika-aika.

Allah mai ikoh.
27/04/2026

Allah mai ikoh.

 !!!
19/04/2026

!!!

Man Of the Match Karan Farko a Tarihi da Naga Alkalin daya Busawa Atletico Madrid wasa Minti 98+ Sannan S**ai Fouls 16 B...
15/04/2026

Man Of the Match Karan Farko a Tarihi da Naga Alkalin daya Busawa Atletico Madrid wasa Minti 98+ Sannan S**ai Fouls 16 Ba Tare da Yellow Card Ko daya Ba

Karan Farko da Naga An Bada Red Card iri Abu Daya Home and away a Champion league

Mai Suke Tsoro ne Barcelona Suke tsoro ko Mene Wai Kuwa irin wannan Alkalan Wasan idan Sun Koma Gida Suna iya Hada da Yayan Su da S**a Haifa ?

Wai Yan Adawa Cire Abokan Hamayya da irin wannan Busar Dadi Take Muku Kodai Kawai Yake Kukeyi ?

Barcelona ta Nunawa Duniya ita Barcelona ce Kuma ba a cinta ta Karfin Tsiya Sedai da Hanyar Yan Dabaru da Temakon Alkalai

Mun fita Daka Gasar Zakaru Amman Mun fita Cikin izza Ba Tare da Ancimu cin Wulakanci ko cin Nafi Karfinka ba Gida da Waje ba 🔴🔵🫶🏽🔵🔴

Visca Barca Visca Catalonia

Barcelona wins in Madrid but is eliminated from the Champions League 😰❌Thanks for fighting until the last minute! 🥺
14/04/2026

Barcelona wins in Madrid but is eliminated from the Champions League 😰❌

Thanks for fighting until the last minute! 🥺

No Yellow no Red card No Penalty 😹😹😹😹😹😹
14/04/2026

No Yellow no Red card No Penalty 😹😹😹😹😹😹

$D
14/04/2026

$D

Mafi yawan mutanen Arewa munafukai ne, Malamansu Mayaudara ne, Al'umar Yankin Matsorata ne, Kaso Mafi Yawa Daga Cikinsu ...
18/02/2024

Mafi yawan mutanen Arewa munafukai ne, Malamansu Mayaudara ne, Al'umar Yankin Matsorata ne, Kaso Mafi Yawa Daga Cikinsu Makwadaita ne.

Sannan 'Yan Siyasarmu Banda Tumasanci da Qarya da Sata ba Sa komai. Sun Shiga Siyasa ne ba Don Al’ummah ba Sai Don Su Cika Aljihunsu.

Ana kashe ‘yan arewa Kamar Kiyashi, in Banda a Arewa ba inda Za Ayi Wannan a Zauna lafiya.

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar Abba Masanawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Umar Abba Masanawa:

Share

Category