π™°πš–πš‹. π™ΊπšŠπš‹πš’πš› π™³πšŠπš‘πš’πš›πšž πš‚πšŠπš‹πš˜πš—πš›πšžπš πšŠ

  • Home
  • Nigeria
  • Katsina
  • π™°πš–πš‹. π™ΊπšŠπš‹πš’πš› π™³πšŠπš‘πš’πš›πšž πš‚πšŠπš‹πš˜πš—πš›πšžπš πšŠ

π™°πš–πš‹. π™ΊπšŠπš‹πš’πš› π™³πšŠπš‘πš’πš›πšž πš‚πšŠπš‹πš˜πš—πš›πšžπš πšŠ Sabonruwa

DIKKO GARKUWA CONTINUITY 2027Allah ne gatan Rt. Hon Abubakar Yahaya Kusada Kik bakorafi insha Allah 🀲
22/11/2025

DIKKO GARKUWA CONTINUITY 2027

Allah ne gatan Rt. Hon Abubakar Yahaya Kusada Kik bakorafi insha Allah 🀲

Ƙungiyar Tafiyar Matasan Kusada na kira ga Hon. Shafiu Yahuza Ƙyafau da ya fito takarar Ɗan Majalisar JihaƘungiyar Tafiy...
04/11/2025

Ƙungiyar Tafiyar Matasan Kusada na kira ga Hon. Shafiu Yahuza Ƙyafau da ya fito takarar Ɗan Majalisar Jiha

Ƙungiyar Tafiyar Matasa reshen Ƙaramar Hukumar Kusada Ζ™arΖ™ashin jagoranci Shugaban Ƙungiyar comrade Umar Nasir Bauranya, na kira ga tsohon Kansilan MazaΙ“ar Kofa da ke Ζ™aramar hukumar da ya fito takarar Ɗan Majalisar Jiha mai wakiltar yankin a zaΙ“en 2027.

A cewar Ƙungiyar babu wanda ya cancanta ya wakilci Ζ™aramar hukumar a matakin Ɗan Majalisar Jiha kasancewar irin nagartar sa da kuma cancantar sa, inda s**a ga ya dace ya wakilta Ζ™aramar hukumar.

Ya bayyana cewa, Ƙungiyar tace, ba'a taΙ“a Kansilan da ya taba yin abinda ya yi ba a tarihin jihar Katsina, irin Hon. Shafiu Yahuza Ƙyafau, kasancewar irin yadda ya bada tallafi masu yawa ga al'umma.

Ƙungiyar tace Hon. Ƙyafau ya tallafa wa mutane da yawa a Ζ™aramar hukumar, wanda Ƙungiyar taga ya dace ta kira shi domin ya wakilci Ζ™aramar hukumar.

17/10/2025

YANZU-YANZU
A Safiyar Juma’a Kowa Ya Fito Yayi Gaisuwa Ga
Muhammadur Rasulullah
S.A.W ο·ΊπŸ’Ž

13/10/2025

Thank you so much guys😊😊😊
γ‚šviralγ‚·fypγ‚·γ‚šviralγ‚·

13/10/2025

πŸ₯°πŸ₯°
Day and night view of Royal clock Tower ❀️

fatan alheri sir Hon.
12/10/2025

fatan alheri sir Hon.

11/10/2025

Alhamdulillah

Address

Sabonruwa
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when π™°πš–πš‹. π™ΊπšŠπš‹πš’πš› π™³πšŠπš‘πš’πš›πšž πš‚πšŠπš‹πš˜πš—πš›πšžπš πšŠ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share