Sheikh Abdullahi Mai Saje Islamic Fondation

Sheikh Abdullahi Mai Saje Islamic Fondation Shekh Abdullahi mai saje Islamic foundation. Address kofar Sauri zawiya

An Sallaci gawar maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi innalillahi wa'inna ilaihirrajiun ๐Ÿ˜ญ_ุงู„ุจูŽุงุฆููŠู‘ุฉู ุงู„ู…ุฑู’ุซูŽุงุฉู ู„ูู„ุทู‘ุงู‡ู...
28/11/2025

An Sallaci gawar maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi innalillahi wa'inna ilaihirrajiun ๐Ÿ˜ญ

_ุงู„ุจูŽุงุฆููŠู‘ุฉู ุงู„ู…ุฑู’ุซูŽุงุฉู ู„ูู„ุทู‘ุงู‡ูุฑู ุงู„ู’ุฃูŽู†ู’ุณูŽุงุจู ูˆูŽุชูŽุฑู’ุฌูู…ูŽุงู† ุงู„ู’ู‚ูุฑู’ุขู†ู_

ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…
ูˆุตู„ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ู‰ ุงู„ู†ุจูŠ ุงู„ูƒุฑูŠู…

ุฃูŽุชูŽู‰ ู…ูŽุง ุฃูŽุชูŽู‰ ูˆูŽุงู„ู…ูŽูˆุชู ุญูŽู‚ู‘ุง ูŠูู‚ูŽู„ู‘ุจู
ุณูŽุจููŠู„ูŒ ุฅู„ูŽู‰ ุงู„ุฑู‘ุญู’ู…ูŽู†ู ุญูŽุชู’ู…ูŒ ูˆูŽู„ูŽุง ุฑูŽูŠู’ุจู

Abinda yazo lallai yariga yazo hakika mutuwa Yana jujuyawa,mutuwa hanya ce izuwa ga ubangiji Ar Rahman lalle babu kokonto

ุฃุชู‰ ู…ุง ุฃุชู‰ ูˆูŽุงู„ู’ุนูŽูŠู’ู†ู ุฏูŽู…ู’ุนู ูŠูุฑูŽู‚ู’ุฑู‚ู
ูˆูŽ ู‚ูŽู„ู’ุจููŠูŽ ู…ูŽู…ู’ู„ููˆุกูŒ ุจูุญูุฒู’ู†ู ู…ูุนูŽุฐู‘ุจู

Abinda yazo yazo ga idanuwa hawaye suna ta zuba, zuciyana tana cike da damuwa Mai azabtar wa

ููŽู…ูŽุง ู…ูŽุงุชูŽ ู…ูŽู† ุฃูŽุญู’ูŠูŽุง ุงู„ุธู‘ู„ุงูŽู…ู ูˆูŽูŠูŽู‚ู’ุฑูŽุฃู
ูƒูุชูŽุงุจู ุนูŽุฒููŠุฒูŒ ู…ูู†ู’ ุนูŽุฒููŠุฒู ู…ูุฑูŽุบู‘ุจู

Wanda ya raya dare Yana karanta, Littafin ALLAH(Al'qur'ani )mabuwayi daga ubangiji mabuwayi Kuma Abar kwadaitarwa hakika Bai mutu ba

ุจูŽูƒูŽุชู’ ุฃูŽุฑุถู ุจูŽูˆุซู‰ู ุฅููู’ุฑููŠู‚ููŠูŽุง ูˆูŽุฃูŽู‡ู’ู„ูู‡ูŽุง
ุจูููŽู‚ู’ุฏู ู…ูุฑูŽุจู‰ู‘ ุงู„ู’ู‚ูŽูˆู…ู ูููŠู‡ูŽุง ููŽูŠูุญู’ุณูŽุจู

Garin Bauchi, Africa da ahalin cikin ta sunyi kuka,darashin Mai tarbiyantar da mutani acikin ta b***e alissafa

ููŽู…ูŽุง ู…ูŽุงุชูŽ ู…ูŽู† ุฃูŽุญู’ูŠูŽุง ุงู„ุดู‘ุฑููŠุนุฉู ุณูŽุงู„ููƒุงู‹
ูˆูŽู…ูŽู†ู’ ุนูŽุงุดูŽ ู„ูู„ู’ู‚ูุฑู’ุขู†ู ูŠูŽุชู’ู„ููˆุง ูˆูŽูŠููƒู’ุชูŽุจู

Wanda ya raya Shari'ar musulunci Mai tsarki Yana shigan hanyarta hakika Bai mutu ba,haka Wanda ya rayu Yana karanta Al'qur'ani Kuma Yana rubutata

ูˆูŽุฃูŽุนู’ู†ูู‰ ุจูู‡ู ุตูŽูˆู’ุชู ุงู„ุดู‘ุฑููŠุนูŽุฉู ุทูŽุงู‡ูุฑู
ู‡ููˆูŽ ุงู„ุทู‘ุงู‡ูุฑู ุงู„ู’ุนูุซู’ู…ูŽุงู†ู ุดูŽูŠุฎูู‰ ู…ูุญูŽุจู‘ุจู

Wanda nake nufi shine Sautin Shari'ar musulunci Mai tsarki,shine Sheikh Dahiru Usman shehina abun So

ุณูŽู„ุงูŽู…ูู‰ ุนูŽู„ูŽู‰ ุณูุฑู‘ ุงู„ุทู‘ู‡ููˆุฑู ูˆูŽุทูŽุงู‡ูุฑู
ุทูŽู‡ููŠุฑูŒ ู„ูุณูŽุงู†ู ุงู„ู’ููŽูŠู’ุถูŽุฉู ุงู„ุดู‘ูŠู’ุฎู ูˆูŽุงู‡ูุจู

Aminci sutabbata ga sirrin tsarki Kuma Mai tsarki,Mai tsarki Harshen Faidhan Shehu Ibrahim inyass R.T.A Kuma Mai baiwa

ุณูŽู„ุงูŽู…ูู‰ ุนูŽู„ูŽู‰ ุจูŽุงุจู ุงู„ุทู‘ู‡ููˆุฑู ูˆูŽู…ูŽุงู‡ูุฑู
ูˆูŽู‚ูŽุฏู’ ุนูŽุงุดูŽ ู„ูู„ู’ู‚ูุฑุขู†ู ูŠูŽุฎู’ุฏูู…ู ูŠูŽูƒู’ุชูุจู

Aminci sutabbata ga kofar tsarki Kuma kwararre,hakika ya rayu Yana hidima ga Al'qur'ani Yana rubutata

ุณู„ุงู…ู‰ ุนู„ู‰ ุบูŽูŠู’ุซู ุงู„ุทู‘ู‡ููˆุฑู ูˆูŽุทูŽุงู‡ูุฑู
ูˆูŽุฃู†ู‘ูƒูŽ ูููŠ ุฑูŽูˆู’ุถู ุงู„ู’ุฌูู†ูŽุงู†ู ุชูู‚ูŽุฑู‘ุจู

Aminci sutabbata ga girgizan tsarki Kuma Mai tsarki , lallai kana kusantar cikin dausayin Aljannah

ูˆุฃู†ูƒ ููŠ ุฎูู„ู’ุฏู ุงู„ู†ู‘ุนููŠู…ู ุจูุฌูŽู†ู‘ุฉู
ูˆุฃู†ูƒ ููŠ ุงู„ู’ููุฑู’ุฏูŽูˆุณู ุญูŽู‚ู‘ุง ุชูู‚ูŽู„ู‘ุจู

Lallai kana cikin madauwamiyar Ni'ima acikin Aljannah, lallai hakika kana jujuyawa acikin Firdausi

ุฃูŽูŠูŽุง ุฃูŽู‡ู’ู„ูŽ ุดูŽูŠุฎูู‰ ุตูŽุจู’ุฑููƒูู…ู’ ูˆูŽุฏูุนูŽุงุฆููƒูู…ู’
ููŽู‚ูŽุฏู’ ุฑูŽุงุญูŽ ู„ูู„ู’ู…ูŽูˆู„ูŽู‰ ุงู„ู’ุฌูŽู„ููŠู„ู ุจู„ูุงูŽ ุฑูŽูŠุจู

Ya ku Ahalin Shehina kuyi hakuri kuyi Addu'a gareshi,hakika ya tafi Wajan majibinci Mai girma (ALLAH)babu kokonto
ุนูŽู„ูŠู’ูƒูŽ ุณู„ูŽุงู…ู ุงู„ู‘ู„ู‡ู ูŠูŽุง ุทูŽุงู‡ูุฑู ุงู„ู’ู‚ูŽู„ู’ุจู
ุณู„ูŽุงู…ูŒ ูŠูู…ูŽุงุดููŠ ุงู„ุฑู‘ููˆุญู ูˆูŽุงู„ู’ุฌูุณู’ู…ู ูˆูŽุงู„ู’ู‚ูŽู„ู’ุจู

Amincin ALLAH sutabbata agareka ya Mai tsarkin zuciya, Aminci Mai cudanyan Ruhi,jiki da zuciya
ุนูŽู„ูŽูŠู’ูƒูŽ ุจูุชูŽู‚ู’ูˆูŽู‰ ุงู„ู‘ู„ู‡ู ูˆูŽุงู„ู’ู…ูŽูˆุชู ู‚ูŽุฏู’ ุฃูŽู†ูŽุง
ุณูŽู„ุงูŽู…ูู‰ ู„ูŽุฏูŽู‰ ุฎูŽูŠุฑู ุงู„ู’ูˆูŽุฑูŽู‰ ูˆูŽ ู…ูุณูŽุจู‘ุจู

Dan uwa ina horonka da tsoron Allah don mutuwa Yana kusantowa, Aminci sutabbata ga fiyayyan halitta Kuma Mai sabunbantawa
ูˆูŽู…ูŽุง ููŽู‚ูŽุฏูŽ ุงู„ู’ู…ูŽุงุถููˆู†ูŽ ู…ูุซู’ู„ููƒูŽ ุฃูŽุญู’ู…ูŽุฏู
ู†ูŽุจููŠู‘ู ุงู„ู‡ูุฏูŽู‰ ู„ูู„ู’ุฎูŽู„ู’ู‚ู ู†ูŽู‡ู’ุฌู ู…ูุฑูŽุบู‘ุจู

Hakika cikin Wadanda s**a shude ba'a yi rashi irinka ba (AHMADU) S.A.W
ุตูŽู„ูŽุงุฉูŒ ูˆูŽุชูŽุณู’ู„ููŠู…ูŒ ุนูŽู„ูŽู‰ ุทูŽู‡ูŽ ู‡ูŽุงุดูู…ู
ูˆูŽุขู„ู ูˆูŽุฃูŽุตู’ุญูŽุงุจู ู…ูู†ูŽ ุงู„ู’ู…ูุณู’ูƒู ุฃูŽุทู’ูŠูŽุจู

Salati da Aminci sutabbata ga DAHA Kuma bahashimin danji,da alaye da sahabbai salati datafi Almiski tashin kanshi

_ุจูู‚ูŽู„ูŽู…ู ุงู„ู’ููŽู‚ููŠุฑู ุฅูู„ูŽู‰ ุนูŽูู’ูˆู ุฑูŽุจู‘ู‡ู ุงู„ู’ูƒูŽุฑููŠู…ู ู…ูุญูŽู…ู‘ุฏู ุงู„ู’ุฃูŽูˆู‘ู„ู’ ุงุจู’ู†ู ุงู„ุฅู…ูŽุงู…ู ู…ููˆุณูŽู‰ ุงู„ุชู‘ุฌูŽุงู†ููŠ ู„ูŽุทูŽููŽ ุงู„ู‘ู„ู‡ู ุจูู‡ู ุขู…ูŠู† ูŠูŽุง ุฑูŽุจู‘ ุงู„ู’ุนูŽุงู„ูŽู…ููŠู†ูŽ_

Da Alkalamin mabukaci zuwa ga Afwan ubangijinsa Mai girma Muhammadu Awwal bn Imam Musa At-Tijjani,

ALLAH ya tausasa Masa Ameen summa Ameen ya rabbal alamin

Alhamis
27/11/2025
6/6/1447

28/11/2025

A Huta Lafiya Maulana

Inna lillahi Wa inna Ilahi Raji'unSheikh Abdullahi Maisaje Islamic foundation Katsina. A Madadin ฦŠalibai da Malaman Wann...
27/11/2025

Inna lillahi Wa inna Ilahi Raji'un

Sheikh Abdullahi Maisaje Islamic foundation Katsina.

A Madadin ฦŠalibai da Malaman Wannan Makaranta Mai Albarka Hadi da Daukacin Iyalan Maulana Sheikh Abdullahi Maisaje R.T.A.

Cikin Jimami da Alhini da Maida Lamari ga Allah

Muna masu Mika Sakon Ta'aziyyar mu ga Iyalai da Muridai da Masoyan Maulana Shehu Dahiru Bauchi R.T.A. da Daukacin Ahalin Dariqar Tijjaniya da Musulman Nijeriya dama sauran Kasashen Musulmi baki daya,

A bisa wannan Babban Rashi da muka wayi gari da shi A Asubahin Yau Alhamis 27/11/2025

Muna Rokon Allah ya jikan Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Allah ya kyautata Makwancin sa Allah ya Sada Shi da Manzon Allah S. A. W. Da shehu Tijjani Da Shehu Ibrahim R.T.A.

Idan Tamu tazo Muna Rokon Allah yasa Mu cika da imani,

SAMIF:
27/11/2025

KO KUN TINA FAฦŠIN ALLAH!!! ูˆูŽุฃูŽู† ู„ู‘ูŽูŠู’ุณูŽ ู„ูู„ู’ุฅูู†ุณูŽุงู†ู ุฅูู„ู‘ูŽุง ู…ูŽุง ุณูŽุนูŽู‰ูฐ Kuma mutum b shi da kome face abin da ya aikata....
20/09/2025

KO KUN TINA FAฦŠIN ALLAH!!!

ูˆูŽุฃูŽู† ู„ู‘ูŽูŠู’ุณูŽ ู„ูู„ู’ุฅูู†ุณูŽุงู†ู ุฅูู„ู‘ูŽุง ู…ูŽุง ุณูŽุนูŽู‰ูฐ
Kuma mutum b shi da kome face abin da ya aikata.

ูˆูŽุฃูŽู†ู‘ูŽ ุณูŽุนู’ูŠูŽู‡ู ุณูŽูˆู’ููŽ ูŠูุฑูŽู‰ูฐ
Kuma lalle, aikinsa za'a gan shi.

ุซูู…ู‘ูŽ ูŠูุฌู’ุฒูŽุงู‡ู ุงู„ู’ุฌูŽุฒูŽุงุกูŽ ุงู„ู’ุฃูŽูˆู’ููŽู‰ูฐ
Sa'an nan a saka masa da sakamako wanda yake mafi cikar ma'auni?

_ALLAH BA ZAI MUSAYA MAKA DA ABIN DA DUK KA AIKATA BA INMMA SHARRI INMMA ALKAIRI

_SANNAN ZA'AGA DUK ABIN DA KA AIKATA INMMA ALKAIRI INMMA SHARRI

_ZA KUMA AI MAKA SAKAMAKON DUK ABIN DA KA AIKATA KO NA ALKAIRI KONA SHARRI NE

Saura Ya Rage naka Ya kai ฦŠan Adam.

SAMIF. 20/9/2025

Address

Kofar Sauri
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Abdullahi Mai Saje Islamic Fondation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category