17/05/2025
Crystal Palace na neman cin kofinta na farko a tarihi a yau Asabar, amma sai ta doke Man City, wadda ke neman cin FA Cup karo na takwas a tarihinta.
Za a yi wasan ƙarshe na FA Cup ɗin ne da misalin ƙarfe 4:30 agogon Najeriya da Nijar a filin wasa na Wembley.
Wace ƙungiya kuke ganin za ta yi nasara?