07/06/2024
Babu wata magana akan wai Kevin De Bruyne yanason komawa Real Madrid.
De Bruyne baiyi wata magana wadda ta dangancin son komawa Real Madrid ba, yayi magana akan cewa bai shirya komawa Saudiyya ba tukunna. Kawo yanzu babu wani batun zai koma Real Madrid.
Kevin dan wasan Man City ne, kuma yana da kwantiragi da , Man City kuma ahalinn yanxu bata shirya rabuwadashi