Malamin sirri

Malamin sirri DOMIN BADA SHAWARWARI GAMEDA JIMA I DA KUMA ZAMANTAKEWAR AURE DA SAURAN SU

With Usman Mahmud – I just got recognised as one of their top fans! 🎉
10/05/2026

With Usman Mahmud – I just got recognised as one of their top fans! 🎉

10/05/2026
🔴 IRE-IREN IHUN MACE A LOKACIN IBADAR AURE DA MA’ANARSU1️⃣ IHUN JIN DAƊI / NI'IMAWannan shi ne ihun da mace take yi idan...
10/05/2026

🔴 IRE-IREN IHUN MACE A LOKACIN IBADAR AURE DA MA’ANARSU

1️⃣ IHUN JIN DAƊI / NI'IMA

Wannan shi ne ihun da mace take yi idan tana jin daɗi sosai ko kuma or**sm yana gabatowa.

✅ Yadda zaka gane:
• Sautin ihun yana tashi yana sauka cikin nutsuwa
• Wani lokaci tana yin numfashi mai nauyi ko ruri
• Za ta matse ka da cinyoyinta ko hannayenta
• Idanunta kan rufe saboda daɗi
• Numfashinta zai yi sauri
• Bayan haka za ta saki jikinta cikin nutsuwa ko ta yi murmushi

━━━━━━━━━━━━━━

2️⃣ IHUN RASHIN NI'IMA KO GAJIYA

Wannan yana iya faruwa idan ba ta jin daɗi ko kuma ta gaji.

✅ Yadda zaka gane:
• Ihu mai ƙarfi amma babu motsin jiki sosai
• Jikinta baya bada haɗin kai
• Fuska babu annuri ko fara'a
• Numfashi baya canzawa sosai
• Idan ka tsaya ba ta nuna damuwa ba

━━━━━━━━━━━━━━

3️⃣ IHUN ZAFI / CIWON MAHAIFA

Wannan yana faruwa idan an yi matsanancin shiga sosai har yana jawo mata ciwo.

✅ Yadda zaka gane:
• Za ta yi ihu kwatsam kamar “Kai!” ko “A hankali!”
• Za ta janye jikinta da sauri
• Fuska za ta nuna alamun ciwo
• Numfashinta zai ɗan tsaya saboda azaba
• Wani lokaci tana neman a canza salo ko a rage ƙarfi

⚠️ Muhimmanci:
Sadarwa da fahimtar juna tsakanin ma’aurata yana da matuƙar muhimmanci domin samun kwanciyar hankali da jin daɗi ga ɓangarorin biyu. Ga masu son shiga cikin channel dinmu na WhatsApp to ga link nan sai kuyi joining https://whatsapp.com/channel/0029Vb7PacGLtOjD0gPWwV1l

✍️malamin sirri 08037893986

WhatsApp number

Abin da ka bayyana gaba ɗaya abu ne na al’ada, ba wata matsala ba ce.Da farko, zaburar da take yi idan ka taɓa mata kan ...
04/05/2026

Abin da ka bayyana gaba ɗaya abu ne na al’ada, ba wata matsala ba ce.

Da farko, zaburar da take yi idan ka taɓa mata kan nono: Wurin nono (musamman kan nono) yana da jijiyoyi masu yawa sosai, shi yasa yana da matuƙar saurin amsawa. Idan aka taɓa shi a lokacin romantic, yana iya sa mace:

ta ji daɗi sosai

ko jiki ya yi “reaction” kamar zabura

Wannan alama ce cewa tana jin daɗi ne, ba matsala ba.

Na biyu, batun bacci bayan kun gama: Wannan ma abu ne na al’ada. Bayan jima’i jiki yana sakin wasu hormones da ke sa:

natsuwa

gajiya

jin bacci

Shi yasa mata da ma maza da yawa suke jin bacci bayan an gama.

A takaice, duka abubuwan da ka faɗa: zabura idan aka taɓa nono
jin bacci bayan jima’i

duk alamu ne na jiki yana amsawa yadda ya kamata, kuma ba wata matsala ba ce. Ga masu son su shiga cikin WhatsApp page dinmu to ga link nan sai ayi joine https://whatsapp.com/channel/0029Vb7PacGLtOjD0gPWwV1l

Malamin sirri ✍️
Whatsapp: 08037893986

Amin wa alaikumussalam, barka da kwana. Wannan tambaya ce mai muhimmanci ga sabon ma'aurata. Ga bayani a takaice:Yaya ak...
01/05/2026

Amin wa alaikumussalam, barka da kwana. Wannan tambaya ce mai muhimmanci ga sabon ma'aurata. Ga bayani a takaice:Yaya ake gane juna biyu (ciki)?Hanya mafi sauki da tabbaci ita ce jiran lokacin al'ada (period). Idan kwanakin da mace ta saba gani sun wuce ba ta gani ba, to akwai alamun ciki. Sauran alamomin sun hada da:Yawan tashin zuciya (musamman da safe).Jin kasala ko yawan barci.Nono ya fara yin nauyi ko ciwo kadan.Hanya mafi inganci: A sayi "Pregnancy Test Kit" a kemis, mace ta gwada fitsarinta da safe.Sau nawa za a sadu kafin ciki ya shiga?Babu takamaiman adadin saduwa da za a ce lallai shi ne yake kawo ciki. Ciki yana shiga ne ko da sau daya aka yi saduwa, muddin lokacin ya yi daidai da kwanakin da mace take fitar da kwai (Ovulation).Ga wasu abubuwa biyu da suke taimakawa:Lokacin Daidai: Yawanci mace tana saurin daukar ciki ne a tsakiyar kwanakin da take tsakanin al'ada daya zuwa wata (kamar kwana na 12 zuwa na 16 bayan fara al'ada ga masu kwanaki 28).Yawan Saduwa: Likitoci suna ba da shawarar saduwa akalla sau 2 zuwa 3 a mako don kara damar samun juna biyu cikin sauri.Kada ku damu ko ku matsa wa kanku lamba; yawancin ma'aurata suna samun ciki ne a hankali cikin watanni kadan bayan aure. ———ga masu son shiga cikin group dinmu na WhatsApp to ga link nan sai yayi joining mungode https://whatsapp.com/channel/0029Vb7PacGLtOjD0gPWwV1l

Allah ya sanya alkhairi a wannan aure da za a yi. A matsayinki na wacce ta taba yin aure (bazawara), kina da damar da za...
29/04/2026

Allah ya sanya alkhairi a wannan aure da za a yi. A matsayinki na wacce ta taba yin aure (bazawara), kina da damar da za ki nuna kwarewa da kissa da wata budurwar ma ba ta sani ba.
Ga wasu manyan hanyoyi da za su sa mai gidan naki ya ji dadi na musamman tun daga farko:
Tsafta da Kanshi: Wannan shi ne babban makami. Tabbatar da cewa gabanki yana da tsafta sosai kuma yana da kamshi mai dadi (amfani da turaren miski ko kayan kamshi na mata). Namiji yana matukar jin dadin mace idan ta kasance tana kamshi a kowane lungu na jikinta

Kissa da Kwalliya: Kada ki nuna masa cewa ke "tsohuwar hannu" ce ta yadda za ki zama ba kya jin kunya ko kadan. Ki nuna kissa, shagwaba, da kuma kwalliya ta daukar hankali (musamman kayan bacci masu kyau). Sha'awa tana farawa ne daga ido kafin a kai ga jima'i

Motsa Jiki (Kegel Exercises): Akwai motsa jiki da ake kira Kegel, wanda yake taimakawa wajen matse tsokokin gaba (va**na). Idan kina yin wannan, gabanki zai kasance a matse kamar na budurwa, wanda zai sa shi jin dadi sosai lokacin saduwa

Kwarewa a Saduwa: A matsayinki na bazawara, kin san abin da namiji yake so. Kada ki zama kamar gunki; ki rika nuna masa kema kina jin dadin abin, kuma ki rika motsa jiki yadda zai ji kina biye masa. Wannan kwarewar tana sa namiji ya ji ya fi son bazawara fiye da budurwa da ba ta san komai ba

Amfani da Kayan Mata na Musamman: Akwai hadin ganyayyaki ko tsumi na gargajiya da suke kara dadi da matse gaba (amma ki kiyaye kada ki yi amfani da abubuwan da za su cutar da ke). Wadannan suna sa mace ta zama kamar "zuma" a wajen miji

Babban abin farin cikin namiji shi ne ya ga mace tana tattali, tsafta, da kuma nuna murna da kulawa a gare shi.

Masu bukatar shigowa cikin WhatsApp page dinmu to ga link nan sai kuyi joining https://whatsapp.com/channel/0029Vb7PacGLtOjD0gPWwV1l

✍️malamin sirri
WhatsApp number 08037893986 sirri

Jinin haihuwa a mafi yawan mata yana iya daukar kwanaki 30 zuwa 40, shi yasa ake cewa arba’in. Amma ba dole ba ne ya kai...
28/04/2026

Jinin haihuwa a mafi yawan mata yana iya daukar kwanaki 30 zuwa 40, shi yasa ake cewa arba’in. Amma ba dole ba ne ya kai 40 a kowane mace.

Wasu mata jinin yana daukewa cikin kwanaki 2 ko 3, wasu kuma 1 ko 2 weeks, wasu har ya kai 40 days. Duk yana cikin al’ada matukar bai wuce 40 ba.

Idan jinin ya tsaya kafin 40: Matar za ta yi wanka ta ci gaba da ibada

Idan kuma ya wuce 40: Duk jinin da ya zo bayan 40 ana daukarsa a matsayin jinin haila ne, ba na jego ba

Game da tambayarka ta biyu:

Idan jini ya tsaya kafin 40 sai daga baya ya sake dawowa: Idan har bai kai kwanaki 40 ba tun daga ranar haihuwa, har yanzu ana daukarsa jinin jego ne

Amma idan ya dawo bayan an wuce 40: To ana daukarsa jinin haila ne

A takaice: Jinin jego iyakarsa 40
Idan ya tsaya kafin haka a yi wanka
Idan ya dawo cikin 40 har yanzu jego ne
Idan ya wuce 40 ya zama haila.

Malamin sirri ✍️
Whatsapp: 080-3789 3986

H

Sannu malama, Allah ya sa ayi biki lafiya. Matsalar da k**e fama da ita, wadda aka fi sani da "Sanyi" (Infection), tana ...
26/04/2026

Sannu malama, Allah ya sa ayi biki lafiya. Matsalar da k**e fama da ita, wadda aka fi sani da "Sanyi" (Infection), tana damun mata da yawa kuma ana iya magance ta kafin lokacin bikinki

Abin Da Ke Kawo Fitar Farin Ruwa Da Sanyi
Wadannan sune manyan abubuwan da ke haddasa wannan matsalar:
Kwayoyin cuta (Infections): Kamar Bacterial Vaginosis ko Yeast Infection (Tsuntsuwa) wadanda ke sa fitar farin ruwa mai kauri ko kaikayi.
Rashin Tsafta: Rashin wanke gaba da kyau ko amfani da bandaki (toilet) mara tsafta.
Abubuwan Sanya Kamshi: Amfani da sabulun wanka mai karfi ko turaren gaba yana kashe kwayoyin halitta masu kyau dake kare farji.
Canjin Yanayi: Lokutan ovulation (fatar kwai) ko kafin al'ada na iya sa ruwa ya fita, amma yawanci ba ya wari ko kaikayi

Hanyoyin Magani Da Kulawa
Don magance wannan matsalar kafin watanni shida su cika, ga abubuwan da za ki iya yi:
1. Maganin Gargajiya (Kayan Kamshi):
Hadin Kaninfari da Citta: Ki samu Kaninfari, Bushasshiyar Citta, Ganyen Bay Leaf, da Garin Habbatus-Sauda. Ki dake su ki rika zubawa a shayi (ba madara) kina sha sau biyu a rana.
Ruwan Tsamiya: Jika tsamiya a ruwa, idan ta jiku ki tace sannan ki zuba zuma ki sha. Wannan yana taimakawa wajen wanke ciki.
Hulba (Fenugreek): Jika hulba a ruwa ta kwana, sannan ki sha ruwan kafin kici komai da safe. Yana gyara jinin al'ada da magance sanyi.

2. Kulawa Da Kai (Tsafta):
Tufa ta Auduga: Ki rika saka tufa (underwear) ta auduga wadda ke shakar iska, kuma ki guji matsattsun kaya.
Ruwan Dumi: Ki rika wanke gabanki da ruwa mai tsafta kawai, ki daina amfani da sabulu a ciki.

Shawarwari Ga Masu Shiga Aure
Tunda biki ya kusa, yana da matukar muhimmanci ki ziyarci asibiti domin yin gwajin High Vaginal Swab (HVS). Likita zai tantance takamaiman nau'in sanyin (ko na bacteria ne ko fungus) kuma ya ba ki kwayoyin magani kamar su Metronidazole ko wasu dangin Antibiotics wadanda za su warkar da ke sarai kafin ranar aure. Idan kuna bukatar shiga cikin group dinmu na WhatsApp ga link dinmu nan sai kiyi joining https://whatsapp.com/channel/0029Vb7PacGLtOjD0gPWwV1l

Shin kina jin wasu alamomi kamar kaikayi ko zafin fitsari tare da ruwan?

Malamin sirri ✍️
WhatsApp number 08037893986.

Saurin me k**eyi yarinya. Hmmm Malamin sirri
24/04/2026

Saurin me k**eyi yarinya. Hmmm Malamin sirri

Kafin ka yanke shawarar auren yarinya ko ƴar waye ka fara yiwa kan ka tambayoyi guda uku; na farko shine ka yiwa kanka t...
24/04/2026

Kafin ka yanke shawarar auren yarinya ko ƴar waye ka fara yiwa kan ka tambayoyi guda uku; na farko shine ka yiwa kanka tambaya idan aka cire jima'i menene sauran benefit ɗin ka a rayuwar auren ka da wadda kake nema. Jima'i dai na dukan ɗan bala every night. Saboda idan mace bata da ilimi, bata kuɗi gidan su ba'a tarbiyantar da yara akan zuwa makaranta ba. Auren ta ba shi da wani fa'ida. Saboda aure ba iya girki bane, ba kawai jima'i bane, akwai abubuwa birjik wanda kake buƙata. Wacece zata koyawa yaran ka karatu, wacece zata kora su masallaci idan lokaci yayi, wacece zata shirya su idan lokacin tafiya makaranta yayi da safe da wuri.

Idan ka ga dama ka ɗakko tafkwala wannan ruwan ka ne, amma mu dole mu ɗakko me yiwa yara ɗori kuma ta taya su assignment idan sun dawo daga boko. Ga masu bukatar shiga cikin group dinmu na WhatsApp to ga link nan sai kuyi joining https://whatsapp.com/channel/0029Vb7PacGLtOjD0gPWwV1l

Malamin sirri✍️

WhatsApp number 08037893986

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malamin sirri posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category