Masarautar Kaura Namoda

Masarautar Kaura Namoda From kaura namoda Emirate council

17/01/2026
Mai Martaba Sarkin kiyawan Kaura Namoda Major Dr Sanusi Mohammed Ahmad Asha FCNA Mphil ( Khadimul Qur’an)A Yau mai marta...
07/01/2026

Mai Martaba Sarkin kiyawan Kaura Namoda Major Dr Sanusi Mohammed Ahmad Asha FCNA Mphil ( Khadimul Qur’an)

A Yau mai martaba ya halarci taron yaye dalibbai na makarantar Al-HIKMAH dake jahar Kwara state. Ilorin wanda harda diyansa dg ciki family ga dan uwansa Muhammad Bello murtala wanda aka sani da skeli jika ga Ahmad Muhammad Asha wanda yake gudana A Al-HIKMAH UNIVERSITY ILORIN Hall Kwara state

Allah shija zamanin Mai Martaba Amin🙏

05/01/2026

Big shout out to my newest top fans! Yahaya A Nayaya, Ghazzali Madugu, Balakaura Namoriki, Nura Danbarno, Bello Sa'ikaura, Shuaibu Abubakar, Bintu Ibrahim, Engr Galadima Hurori, Muhammad Sulaiman Marafa, Ibrahim Nasiru Sarki, Dahiru Ibrahim, Salisu Malumma, Nasarawa Distric

31/12/2025

Daga Nan Turmuzawa inda ake gudanar da Walimar Sabkar Al qurani ga Dalibai 50

*HRH Emir of Kaura Namoda *ATTENDS 10 YEARS ANNIVERSARY ON THRONE OF EMIR OF KEFFI.HRH major Dr. sanusi Mohammed Ahmed F...
13/12/2025

*HRH Emir of Kaura Namoda *ATTENDS 10 YEARS ANNIVERSARY ON THRONE OF EMIR OF KEFFI.

HRH major Dr. sanusi Mohammed Ahmed FCNA Mphil (*sarkin kiyawan Kaura Namoda*) was in keffi, Nasarawa state in attendance for the 10th Year Anniversary on Throne for HRH. Alh. Dr. Shehu Chindo Yamusa III, the 15th Emir of Keffi.

It was a glowing celebration and Thanksgiving for the Keffi Emirate amidst high level Dignitaries that graced the occasion under the Royal leadership of His Eminence Alh. Muhammad Saad Abubakar mni , the Sultan of Sokoto and many other Government Functionaries, private sector leaders and Royal fathers.

May Allah grant our leaders good health and wisdom in providing purposeful leadership, peaceful coexistence and Development.

Allah Ya Kara wa Sarakunanmu Daraja, lafiya da zaman lafiya

Daga Masarautar Kaura Namoda inda Masarautar ta shirya Walimar Taya murna da Karrama Furofesoshi (Professors) Yan Asalin...
30/11/2025

Daga Masarautar Kaura Namoda inda Masarautar ta shirya Walimar Taya murna da Karrama Furofesoshi (Professors) Yan Asalin Kaura Namoda.

Address

Kaura Namoda Emirate Palace
Kaura-Namoda

Telephone

+2347030151385

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masarautar Kaura Namoda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Masarautar Kaura Namoda:

Share

Category