Salihu Abubakar

Salihu Abubakar Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Salihu Abubakar, Grocers, Kaura-Namoda.

19/10/2025
15/06/2024

Sheik ali isa pantami.

15/05/2024

Wannan ita ce tarbiyya!

Malami na tafiya tare da ɗalibinsa, sai s**a zo wucewa ta wani Lambu, a gefen shiga lambun sai s**a ga wani takalmi duk caɓi ya ɓata shi.

Ɗalibi ya cewa Malaminsa: bari na ɓoye wannan takalmin sai mu koma gefe don ganin yadda halin mai takalmin zai kasance, lalle zamu sha dariya.

Malam ya cewa ɗalibinsa: da ka yi masa wasan da zai ɓata masa rai gwanda ka yi masa wanda zai faranta masa rai.

Ɗauki kuɗin dake tare da kai, sanya a cikin takalmin, mu koma gefe don ganin irin murnar da mai takalmin zai yi...!!

Jim kaɗan wani dattijo ya fito daga lambun, ya nufi wurin da ya ajiye takalmansa, ko da ɗaga takalman sai ya ga kuɗi a ciki, sai ya faɗi a wurin yana Sujjadar godiya ga Allah, yana mai cewa: Ya Allah! Nagode maka daka bani abin zan sayawa matata magani, nagode maka da ka bani abin da zan ciyar da Iyalina.

Malamin da ɗalibinsa suna gefe sai hawaye ke zuba daga idanuwansu. Malami ya cewa ɗalibi: kar ka yadda ka rinƙa yiwa mutane wasan da zai ɓata musu rai domin baka san halin da suke ciki ba.

01/03/2024

Jummu'ah Mubarak
Allah ya karba Muna ibadunmu.🤲🕋🕋

15/02/2024

Marasa lafiya na gida Dana asibiti Allah ka Basu lafiya.

Address

Kaura-Namoda

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salihu Abubakar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category