Itz danmalle

Itz danmalle Journalist

Gwamnan Zamfara, tare da Gwamna mai jiran Gado Insha Allah.Tafiya ta zama Guda.Allah Bamu zaman lafiya.
23/03/2026

Gwamnan Zamfara, tare da Gwamna mai jiran Gado Insha Allah.

Tafiya ta zama Guda.

Allah Bamu zaman lafiya.

Gudunmawar Naira Miliyan Goma  ( 10,000,000 ) Kasa Zuwaga Kungiyar Malamai Matasa da Masu wa'azi karkashin Mal. Naziru I...
23/03/2026

Gudunmawar Naira Miliyan Goma ( 10,000,000 ) Kasa Zuwaga Kungiyar Malamai Matasa da Masu wa'azi karkashin Mal. Naziru Ibrahim Buda Daga Hon. Abdulmalik Zubairu Zannan Bungudu

Allah Ya Saka Mashi Da Mafificin Alheri.

23/03/2026

Da DUMI DUMI Jirgin Farko ya Sauka a Filin Jirgin Gusau International Airport dake Gusau Babban Birnin Jahar Zamfara!
22/03/2026

Da DUMI DUMI

Jirgin Farko ya Sauka a Filin Jirgin Gusau International Airport dake Gusau Babban Birnin Jahar Zamfara!

21/03/2026

Na Fada maku Zanyi maganaโ€ฆ.

Kalli Muhimman Sakon H E zannan Bungudu zuwa ga Al ummar Jahar zamfara.

ยฉ๏ธZannah Reporters

20th March 2026.


innalillahi wainna illaihirra jiun innalillahi wainna illaihirra jiun cikin jimami da demuwa nake posting din rasuwar ml...
05/03/2026

innalillahi wainna illaihirra jiun innalillahi wainna illaihirra jiun cikin jimami da demuwa nake posting din rasuwar mln zakariya shehu kaura๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ innalillahi wainna illaihirra jiun Allah ka jikan ka mln yasa mutuwa hutuce yabaka ikon amsa tambayoyinka Amen

Ku tausaywa kanku, Zannan Bungudu kam yaga tasirin kashe dukiyar sa wajen yiwa Addini da Al'ummah hidima a siyasance da ...
03/03/2026

Ku tausaywa kanku, Zannan Bungudu kam yaga tasirin kashe dukiyar sa wajen yiwa Addini da Al'ummah hidima a siyasance da kuma bangaren kasuwancin sa, Alhamdulillah ๐Ÿ™

A kananan Shekarunsa ace ya zama barazana ga duk wanda ke son zama Gwamna a Jahar Zamfara wannan ba karamar nasara ba ce ga goben siyasar sa๐Ÿ‘Œ

A Kasuwanci kuma koda aka fara harkar siyasar nan ta 2023 gidan gas Lpg guda yake da shi amma yanzu ko shi bai san adadin wajajen kasuwancin sa sai ya duba record, wannan nasarorin kuma duk sunada nasaba da yiwa Addini da Al'ummah hidima.

Saboda fadar Allah Ubangiji ce idan ka bada zai lunka maka, Tabbas Ubangiji ya cikawa Zannan Bungududu alkawari kocan alkawarin Allah baya tashi.

Kuma kashe dukiya ga hidimar Al'ummah da Addini yanzu ma Zannah ya fara, Ku ci gaba da ganin hakan a matsayin hasara ko rashin wayo tunda kuna inkarin fadar Allah ๐Ÿ™

Alhamdulillah ๐Ÿ™

Allah Sarki: Wannan wani dan kasar Pakistan ne a Saudiyya yake rokon Allah ya saukaka masa rayuwa Sannan ya roki Allah y...
02/03/2026

Allah Sarki: Wannan wani dan kasar Pakistan ne a Saudiyya yake rokon Allah ya saukaka masa rayuwa

Sannan ya roki Allah ya yassare masa ya biya bashin da ake binsa.

Yana tsaka da addu'a sai wani attajiri ya jishi ya biya masa bashin duka.

Da aka tambayeshi wace addu'a ya rika yi sai ya bayyana cewa;

ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุฅู†ูู‘ูŠ ุฃูŽุณู’ุฃูŽู„ููƒ ู…ูู†ู’ ููŽุถู’ู„ููƒูŽ ูˆูŽุฑูŽุญู’ู…ูŽุชููƒูŽุŒ ููŽุฅูู†ูŽู‘ู‡ู ู„ุงูŽ ูŠูŽู…ู’ู„ููƒูู‡ูŽุง ุฅูู„ุงูŽู‘ ุฃูŽู†ู’ุชูŽ

Allahumma innee asโ€™aluka min fadlika wa rahmatika, fa-innahu laa yam-liku-ha illaa ant

Dogaro Ga Allah Zannah Allah Shi Faranta Maka Fiyeda Yanda Kake Faranta Ma Alโ€™umma, Ya Jibanci Lamarinka. Ameen
21/02/2026

Dogaro Ga Allah

Zannah Allah Shi Faranta Maka Fiyeda Yanda Kake Faranta Ma Alโ€™umma, Ya Jibanci Lamarinka. Ameen

Alhmdllh
21/02/2026

Alhmdllh

Alhamdulillah, may Allah grant us more time with life and good health.
26/01/2026

Alhamdulillah, may Allah grant us more time with life and good health.

Address

Sabongarin Kaura Namoda
Kaura-Namoda

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Itz danmalle posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share