12/02/2023
ZABEN 2023: Babu Dan Siyasar Da Idan Ka Zaɓa Zai Koya Maka Yadda Ake Tsarki Ko Sallah, Duk Don Neman Duniya Ake Yi, Don Haka Ban Ce Ka Zaɓi Wane Ba, Don Kar A Je Gaban Allah Ka Ce Ai Malam Ne Ya Ce Ka Zaɓe Shi, Allah Ya Ba Ka Hankali Da Basira, Zaɓi Ya Rage Naka,
Cewar Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo...