21/06/2023
Celia Exchange:
__________________________
Idan da hali ayi wannan Mining din, musamman wadanda s**a yarda da Cloud Mining kuma basu samu damar yin Mining na RENEC (Remitano Exchange) ba, da kuma CORE ba. Nasan wasu sun fara ma tun kafin yau.
~ Celia Exchange ce me zaman kanta, Mining dinta zai kare nan da watanni 11 masu zuwa (in sha Allah), shekara 'daya s**a ware domin bayar da Token dinsu na CLT, za'a kare ranar 30 May 2024, in sha Allah.
Register and Start Mining CLT👇
https://celia.finance/register?referral_code=KMX4ZFCLT
~ Total Supply dinsa:
200 Million.
~ ICO:
50 percent of the total supply.
~ Presale:
1 percent (2,000,000 CLT).
ICO Price:
0.15
Blockchain da zasu yi amfani dashi a yanzu shine:
BSC (Binance Network).
Duk bayan watanni biyu zasu dinga rage Mining rate din. A yanzu Mining rate duk 24 hours yana 0.5
Tare da referral Bonus na 0.2 akan kowane mutum.
Bayan Mining ya kare ranar 30 May 2024 zasu bada dama wa duk wanda yayi Mining yayi KYC ya cire duk abinda yayi Mining zuwa wallet dinsa.
~ Nan gaba za'a yi KYC, ka shigar da complete and correct sunan ka, da email din da ka tabbatar koda ka rasa wayar ka zaka iya dawo dashi daga baya.
~ Babban matsalar da Celia Exchange s**a zo magancewa itace matsalar Transactions Fee da Crypto Exchanges s**a zuka daga mutane, Celia Exchange zasu dinga Cajin 0.3 kadai.
~ Sannan matsalar Hacking Crypto Exchanges, matsalar liquidity, matsalar kawo coins da token din da masu shi basu shirya ma aikin sa ba.
~ Matsalar Rug pulls. Gaba daya Celia Exchange sunce sun lamunce wannan wa mutane. Suna da plan din yin Blockchain nasu nan gaba.
Wasu daga cikin bncikena akan wannan Project zuwa yanzu shine, wata Crypto CEX Exchange ce ta bullowa ta nan domin samar da wata Exchange din, Celia Exchange kamar Branch din wata Exchange ce da sai nan gaba zamu fadi komai da komai idan binciken ya kara tabbata a karo na biyu....👇
https://celia.finance/register?referral_code=KMX4ZFCLT
Wasu bayanan zasu zo nan gab