Kura Local Govt Forum

Kura Local Govt Forum Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kura Local Govt Forum, Grocers, Kura.

Wannan Page Ne Wanna Ze dunga Tsame Gaskiya Tsagearonta da Kuma Jawo Hankalin Shuwagabannin Wannan Karamar Hukuma Tamu Me Tarin Albarka🙏✊

Allah Ya Bamu Ikon KwatanTa Gaskiya ✊

Cikin Alhini Muke Sanar Da Ku Allah Ya Yayiwa Baba Buhari Rasuwa😭😭
13/07/2025

Cikin Alhini Muke Sanar Da Ku Allah Ya Yayiwa Baba Buhari Rasuwa😭😭

09/07/2025

Duk matsorata na iya yin yaƙi, idan sun tabbatar da cewa za su yi nasara.

Taimakawa wasu su haskaka, ba zai dakushe hasken ku ba.📌Kura Local Govt Forum
07/07/2025

Taimakawa wasu su haskaka,
ba zai dakushe hasken ku ba.📌
Kura Local Govt Forum

Wanda ya ji tsoron Allah, Allah zai sanya komai ya ji tsoronsa, wanda kuma bai ji tsoron Allah ba, Allah zai sanya shi y...
06/07/2025

Wanda ya ji tsoron Allah, Allah zai sanya komai ya ji tsoronsa, wanda kuma bai ji tsoron Allah ba, Allah zai sanya shi ya zama mai tsoron komai.
Kura Local Govt Forum

Almajiran Rabi'a al-Adawiyya (RA) su ka tambaye ta, Rabi'a ki na tunawa da Allah? Tace a'a, sukace saboda me? Tace sabod...
06/07/2025

Almajiran Rabi'a al-Adawiyya (RA) su ka tambaye ta, Rabi'a ki na tunawa da Allah? Tace a'a, sukace saboda me? Tace saboda ba na mantawa da shi.
Kura Local Govt Forum

Shin ka taba yin tunanin cewa…Rayuwarka tana shudewa da sauri, kuma cewa wata rana tsufa zai zo maka ka rasa karfi da la...
06/07/2025

Shin ka taba yin tunanin cewa…

Rayuwarka tana shudewa da sauri, kuma cewa wata rana tsufa zai zo maka ka rasa karfi da lafiya da kuma kyawun kamanninka? Sannan ga mutuwa… ba ka san lokacin da za ta zo maka ba, sai dai kamar kowane mai rai, tabbas kai ma za ta zo maka!
Kura Local Govt Forum

Wannan Fah Kudin Da Kuke Gani 100 000 000 000 000 Dala Tiriliyon Dari Bazasu Isheka Kaji Abuncin Kwana Uku Ba A Kasar ZI...
05/07/2025

Wannan Fah Kudin Da Kuke Gani 100 000 000 000 000 Dala Tiriliyon Dari Bazasu Isheka Kaji Abuncin Kwana Uku Ba A Kasar ZIMBABWE.

Wannan shine Allah Yasa Mudace Amen.
Kura Local Govt Forum

AIRTEL ONLY 😵‍💫
05/07/2025

AIRTEL ONLY 😵‍💫

Address

Kura

Telephone

+2347066014152

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kura Local Govt Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kura Local Govt Forum:

Share

Category