Adam bin muazu gurmana

Adam bin muazu gurmana Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Adam bin muazu gurmana, Grocers, Shiroro, Kuta.

27/04/2026
NISHAƊI:🥰 Wata mata ta gwada mijinta domin ta san irin tsananin son da yake mata, sai ta rubuta takarda tana mai cewa; "...
28/03/2024

NISHAƊI:🥰 Wata mata ta gwada mijinta domin ta san irin tsananin son da yake mata, sai ta rubuta takarda tana mai cewa; "Na gaji da zama da kai kuma ba zan iya ci gaba da zama dai a matsayin mata da miji ba ko kaɗan"

Bayan ta rubuta haka sai ta ajiye takardar kan gado, ita kuma sai ta shige ƙarƙashin gadon tana jiran ta ga abunda zai faru idan ya zo ya ga saƙonta.

Da zuwansa ya lura da takardar ya ɗauka ya karanta, kawai sai ya ɗau biron ya juya takardar ya mayar mata da amsa, bayan haka sai ya fara waƙe-waƙe yana rawa, nan take ya ɗauko wayarsa ya kira lambar wata budurwa ta sa yana mata albishir cewar ta samu dama a wajensa, matarsa ta gudu da kanta, ko dama ya yi kuskuren auren matar ita ya kamata ya aura tun farko, dan haka yana tayata murna sai yazo.

Nan take ya canja kaya ya fita cikin murna da jin daɗi.
Bayan fitarsa hankalinta a tashe cikin hawaye matar tasa ta fito ƙarƙashin gadon ta ɗauki takardar domin ganin me ya rubuta mata shima.

Tana duba takardar sai ta ga ya rubuta; "Ina ganin ƙafarki a ƙarƙashin gado, kuma ba wacce na yi waya da ita, zan je ne na siyo biredi."
"Ki dena wannan wasan naki na wauta, ki tashi ki shirya mana abunci"😜

Shin a ganinku wa ya fi ƙaunar wani a cikinsu?

short story
19/01/2024

short story

every body want to be happyEvery human being wants to be happyThen question is :where do you find happy?Some people thin...
11/01/2024

every body want to be happy
Every human being wants to be happy
Then question is :where do you find happy?
Some people think that happiness is having more money having more power,having more control over things. But we will discover that these things are far from contributing to ur happiness it might make you unhappy if you are over obsessed with those things then you discover that happiness comes from other centeredness coming for others,doing things to help others, I derive constructed happiness from my job at teaching because I realized that I am contributing to the knowledge in the society so what ever you do you see yourself how can I contribute to the happiness of another person, so there is a saying that happiness cannot be pursued it must ensure acts of kindness or act of generously it expand your being. Once you expands your being you feel good, happiness but when you are self-centered you contract in to yourself.your ago self-centeredness so I think gradually people have got to discover from their life experience being king to others being concerned about the welfare of others and it contributes to ur happiness that is something which people have got to go through life experience to understand.

Have a nice day friends

Adam Gurmana

A very short story   is the keyPlease follow 👉 SSenior Landlord Comedy
11/01/2024

A very short story is the key
Please follow 👉 SSenior Landlord Comedy


قال لها الشيطان 😈؜ما هذه الثياب !؟؟؟ ؜وانت لا زلت بعمر الشباب ؜ ومن هذا الذي سيتزوجك وانت متخفية بكل ؜بكل هذه الثياب ؜ ل...
10/01/2024

قال لها الشيطان 😈
؜ما هذه الثياب !؟؟؟
؜وانت لا زلت بعمر الشباب
؜ ومن هذا الذي سيتزوجك وانت متخفية بكل
؜بكل هذه الثياب
؜ لما لاتظهري جمالك وتلبسين لباسا جذاب ؟؟؟؟
؜صدقيني سوف تأخذين الألباب
؜ ويكثر من حولك الأصدقاء و الأحباب
؜ بدلا مما انت فيه من الإكتئاب
؜ فابتسمت وقالت له :
؜ وأين أهرب من العذاب يوم الحساب
؜ فأنا هدفي ليس أن أكون مثيرة للإعجاب
؜ وليس أن يكثر من حولى الذئاب
؜بل هدفي ان أرضي ربي ويخصني بالثواب
؜ اما الزواج فهو نصيب
؜ ومكتوب من الله الوهاب
؜فاغلقت على الشيطان كل الأبواب 👌

08/01/2024

Alhamdullah for creating now platform

Address

Shiroro
Kuta

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adam bin muazu gurmana posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Adam bin muazu gurmana:

Share

Category