Kasar Mashegu Jiya Da Yau

Kasar Mashegu Jiya Da Yau Biography of Mashegu Emirate

Innalillahi WA inna ilaihi raji'unAllah yayiwa Alhaji Abdullahi Ibrahim Matane Rasuwa.jana'iza a unguwar Tudun wada Zung...
16/04/2026

Innalillahi WA inna ilaihi raji'un
Allah yayiwa Alhaji Abdullahi Ibrahim Matane Rasuwa.
jana'iza a unguwar Tudun wada Zungeru.

MAJALISAN HAKIMIN MAZAKUKA NA FARKO1. Mikailu A Mazakuka  chief of staff na Hakimin Mazakuka 2. Alhaji Adamu Abdullahi W...
29/01/2026

MAJALISAN HAKIMIN MAZAKUKA NA FARKO
1. Mikailu A Mazakuka chief of staff na Hakimin Mazakuka
2. Alhaji Adamu Abdullahi Waziri Hakimin Mazakuka
3. Adamu shaibu Magajin garin Hakimin Mazakuka
4. Alhaji mohammadu Haruna (dogo na yawo) Sarkin Kasuwa Hakimin Mazakuka
5. Alhaji sulaiman Salihu Sarkin NomA Hakimin Mazakuka
6. Salihu Adamu (Ashaminya) Sarkin Nadi Hakimin Mazakuka
7. Alhaji Adamu Haruna Ndejin Hakimin Mazakuka
8. Alhaji Isah likoro Kofa Hakimin Mazakuka
9. Abdulkarim Attairu Magayaki Hakimin Mazakuka
10. Ahamed Abubakar Galadiman Hakimin Mazakuka
11. Yahaya Abubakar Marafan Hakimin Mazakuka
12. Mohammadu Kuka Ciroman Hakimin Mazakuka
13. Alhaji mohammadu Kuku likoro Turakin Hakimin Mazakuka
14. Alhaji Manu Robu Walin Hakimin Mazakuka.
15. Alhaji Yusuf Abdullahi Madawakin Hakimin Mazakuka
16. Adamu jibrin Iyan Hakimin Mazakuka.

Hajiya Jummai  Rai bakon duniya Allah ya anshi abinshi lokaci yayi.
24/01/2026

Hajiya Jummai Rai bakon duniya Allah ya anshi abinshi lokaci yayi.

INVITATION! INVITATION!! INVITATION!!!With great honor and heartfelt joy, the entire good people of ROBU District humbly...
10/12/2025

INVITATION! INVITATION!! INVITATION!!!

With great honor and heartfelt joy, the entire good people of ROBU District humbly invite you to the Turbaning Ceremony of our beloved leader:

ABDUL KAREEM SULAIMAN MAZAKUKA
As the DISTRICT HEAD OF ROBU

This historic event will be performed by: His Royal Highness, Sarkin Sudan Kontagora, Alh. Muhammad Barau Mu’azu II

Date: Saturday, 20th December 2025

Time: 11:00 AM

Venue: Emir Palace, Kontagora, Niger State.

INVITATION! INVITATION!! INVITATION!!!With great honor and heartfelt joy, the entire good people of Jemaku District humb...
10/12/2025

INVITATION! INVITATION!! INVITATION!!!

With great honor and heartfelt joy, the entire good people of Jemaku District humbly invite you to the Turbaning Ceremony of our beloved leader:

QS. MUSA USMAN JEMAKU
As the DISTRICT HEAD OF JEMAKU

This historic event will be performed by: His Royal Highness, Sarkin Sudan Kontagora, Alh. Muhammad Barau Mu’azu II

Date: Saturday, 20th December 2025

Time: 11:00 AM

Venue: Emir Palace, Kontagora, Niger State.

Your presence will be highly appreciated as we celebrate leadership, tradition, and community unity.

Come and witness culture, royalty, and history in the making.

ALHAMDULILLAH   tarbo  daga mutanan Mazakuka   Dukkan Yabo da godiya sutabbata ga  ubangiji mai komai   Yau juma'a 12---...
14/09/2025

ALHAMDULILLAH
tarbo daga mutanan Mazakuka
Dukkan Yabo da godiya sutabbata ga ubangiji mai komai
Yau juma'a 12----09____2025 , mai girma hakimin Mazakuka Hon Abdulkareem suleima Mazakuka yaje gida Mazakuka domin gabatar da8 kansa amatsayin hakimin Mazakuka Allah ubangiji ya iya maka karya barka da iya wanka.

Allah Yajiƙansa da Rahama Allah Yasa Mutuwa Hutune Agaresa Amin.Mikadad.
14/09/2025

Allah Yajiƙansa da Rahama Allah Yasa Mutuwa Hutune Agaresa Amin.
Mikadad.

Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un,Allah ya yi wa Muhammad Dantani Rasuwa Ɗa ne Ga Limamin Kiwon Mashegu Rasuwa Yau Ɗin...
13/09/2025

Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un,
Allah ya yi wa Muhammad Dantani Rasuwa Ɗa ne Ga Limamin Kiwon Mashegu Rasuwa Yau Ɗin nan,
Allah ya gafarta masa

Mu'azu Ibrahim, sunayensu kenan, kuma duka su biyun ƴaƴa ne ga Sarkin Sudan Ibrahim Nagwamatse, sannan kowa daga cikin s...
13/09/2025

Mu'azu Ibrahim, sunayensu kenan, kuma duka su biyun ƴaƴa ne ga Sarkin Sudan Ibrahim Nagwamatse, sannan kowa daga cikin su ya yi sarautar Sarkin Bauchi Rijau, babban cikin su a lokacin mulkin wan su Sarkin Sudan Umaru Maidubu.

Shi kuma Mu'azu karamin wato wanda ya haifi Marigayi Ciroman Kontagora Ibrahim Babandago yana hakimin Mashegu. To bayan rasuwar yayansu, wato Sarkin Sudan Umaru Maidubu sai aka naɗa Mu'azu babba sarautar Sarkin Sudan na Kontagora, ya bar sarautar Sarkin Bauchi Rijau.

Daga wannan lokacin sai ya naɗa Mu'azu karami a matsayin Sarkin Bauchi Rijau, ya ci gaba da sarautar Sarkin Bauchi Rijau har zuwa lokacin da ya rasu a kasar Saudiyya kuma aka binne shi a can, shi kuma Mu'azu babba ya ci gaba da zama a matsayin Sarkin Sudan na biyar na Kontagora na tsawon shekaru 13.

Sarkin Sudan Mu'azu Ibrahim, wato Mu'azu babba, shi ne mahaifin Daudu Alhaji Barau Mu'azu, Mahaifin Sarkin Sudan na bakwai, Sarki Muhammadu Barau Mu'azu na yanzu, (Allah ya ƙara masa lafiya) kuma sunansa ne aka sa wa makarantar Commercial da ke a cikin garin Kontagora, Mu'azu Ibrahim Commercial Secondary School, Kontagora, ya rasu a cikin shekarar 1974

Daga Aminu Bako

Allah ya gafarta masu.

HAKIMI UBAN KASA. MAI MARTABA MALAM ALHAJI DR. HON. ABDULKAREEM ALHAJI SULEIMAN MAZAKUKA 1. Jagora nagari2. Ilimin addin...
13/09/2025

HAKIMI UBAN KASA. MAI MARTABA MALAM ALHAJI DR. HON. ABDULKAREEM ALHAJI SULEIMAN MAZAKUKA
1. Jagora nagari
2. Ilimin addini
3. Ilimin Boko
4. Ilimin wakilici
5. Iya ma'amala da Jama'a
Allah Ya haska Kasar MAZAKUKA da hasken shugaba nagartacce.

Alhaji Usman Musa Jemaku New Village head of Jemaku.
08/09/2025

Alhaji Usman Musa Jemaku
New Village head of Jemaku.

Address

Mashegu
Kwandare

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kasar Mashegu Jiya Da Yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category