M Y Z entertainment

M Y Z entertainment Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from M Y Z entertainment, Grocers, Cassidy bus stop Ojo, Lagos.

Nigerian Man Earns 6.1 Billion Coins On TapSwap
26/05/2024

Nigerian Man Earns 6.1 Billion Coins On TapSwap

Ga kalar motar DINO MALAYE da yake tak**a da ita
25/05/2024

Ga kalar motar DINO MALAYE da yake tak**a da ita

Yanzu Yanzu: Abba Gida Gida Yaba 'Yan Sanda Umarnin K**a Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf AKA ...
25/05/2024

Yanzu Yanzu: Abba Gida Gida Yaba 'Yan Sanda Umarnin K**a Sarkin Kano Aminu Ado Bayero

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf AKA Abba Gida Gida ya bai wa kwamishinan 'yansandan jihar Muhammad Usaini Gumel, umarnin k**a sarkin kano da aka sauke daga kujerarsa Aminu Ado Bayero bisa zargin shiga birnin Kano da yunkuri da ka iya janyo tarzoma a jihar.

A sanarwar da mai magana da yawun gwamnan Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar yace ana zargin cewa sarkin Kano na 15 da aka sauke ya shiga birnin na Kano bayan da tuni Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da mukarraban gwamnatinsa s**a raka Sarkin Kano Muhammad Sunusi II zuwa fadar Sarkin Kano, a matsayinsa na hallastaccen Sarkin Kano na 16.

Rahotanni sun nunar da cewa sarkin Kano na 15 ya shiga gidan sarkin Kanon na Nasarawa inda magoya bayansa s**a shirya zanga-zangar nuna rashin goyon bayansu da warware masa rawani.

Source
AID Multimedia Hausa

How possible is this
25/05/2024

How possible is this

Mu dai yan kallone
23/05/2024

Mu dai yan kallone

Abun Sha'awa: Yaro Ya Kirkiro Na'ura Don Taimakon Makafi Yaro Ya Kirkiri Na'urar Da Za Ta Taimakawa Makafi Wajen Gani Ba...
23/05/2024

Abun Sha'awa: Yaro Ya Kirkiro Na'ura Don Taimakon Makafi

Yaro Ya Kirkiri Na'urar Da Za Ta Taimakawa Makafi Wajen Gani Ba Tare Da Sun Yi Amfani Da Sanda Ba

Source :
AID Multimedia Hausa

14/05/2024

Mutanan Ghana 🇬🇭
Wai da gaske ne mata sunfi maza mutuwa a kasar ku?

Soyayya ko hauka?
14/05/2024

Soyayya ko hauka?

Haryanzu ananan ana musu akan suwaye sarakunan misira egypt, kaso 80% na mabiya tarihi sun tabbatar Mana cewa bakake ne ...
13/05/2024

Haryanzu ananan ana musu akan suwaye sarakunan misira egypt, kaso 80% na mabiya tarihi sun tabbatar Mana cewa bakake ne Amma kaso 20% sunce fararene, shin Kai kuma me karanatawa me zaka ce ?

Anawa tunanin indai ba sabuwar jam'iya aka samu ba wacce babu tsoffin Yan siyasa a cikin ba to gaskiya ganin bayan APC a...
13/05/2024

Anawa tunanin indai ba sabuwar jam'iya aka samu ba wacce babu tsoffin Yan siyasa a cikin ba to gaskiya ganin bayan APC anawa tunanin badai ire iren su Atiku da Peter obi ba, said dai wasu kam

Address

Cassidy Bus Stop Ojo
Lagos

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M Y Z entertainment posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category