AITausa

AITausa Jos

"An Obi-led ADC ticket would erase him from the south-east map. If Peter Obi clinches the ADC nomination, Tinubu’s south...
24/01/2026

"An Obi-led ADC ticket would erase him from the south-east map. If Peter Obi clinches the ADC nomination, Tinubu’s south-east prospects collapse instantly. All five states would swing decisively to Obi. Not partially. Not competitively. Completely. Tinubu would be locked out of an entire geopolitical zone with no path to clawing back influence." — BY ZUHUMNAN DAPEL

More details in comment section.

Gwamnan jihar Kano zai rabawa dubunnan matasa sabbin mashuna, domin su sharbi romon Dimokuradiyya.
24/01/2026

Gwamnan jihar Kano zai rabawa dubunnan matasa sabbin mashuna, domin su sharbi romon Dimokuradiyya.

BREAKING  News Abba  Bye bye  the  News Nigeria people perty yesterday
24/01/2026

BREAKING News
Abba Bye bye the News Nigeria people perty yesterday

DA DUMI-DUMI: Babban alkalin jihar Rivers yaƙi kafa kwamiti don binciken FubaraSimeon Amadi, babban alkalin jihar Rivers...
22/01/2026

DA DUMI-DUMI: Babban alkalin jihar Rivers yaƙi kafa kwamiti don binciken Fubara

Simeon Amadi, babban alkalin jihar Rivers yaƙi yadda ya kafa kwamitin binciken gwamna Siminalayi Fubara na jihar inda ya bada uzurin cewa umarnin kotu ya hana hakan.

Majalisar dokokin jihar Rivers ce dai ta bukaci babban alkalin ya kafa kwamitin binciken domin tsige gwamna Siminalayi Fubara da mataimakiyarsa kan zargin saba dokar aiki.

Chicago City in Illinois, USA
22/01/2026

Chicago City in Illinois, USA

Gwamnatin jihar Adamawa ta ce ta warewa bangaren ilmi Naira Biliyan 40.63 a kasafin kudin wannan shekarar.
22/01/2026

Gwamnatin jihar Adamawa ta ce ta warewa bangaren ilmi Naira Biliyan 40.63 a kasafin kudin wannan shekarar.

Wallahi har ga allah zan iya auren wannan bawan allah….!!Amma kafin nan Bari nayi dan tsokaci Akan wannan maganar:-Cewa ...
22/01/2026

Wallahi har ga allah zan iya auren wannan bawan allah….!!

Amma kafin nan Bari nayi dan tsokaci Akan wannan maganar:-
Cewa da nayi zan iya auren wannan bawan allah, ba yana nupin zan aure shi bah…!!

Wannan bawan allah ba yaro bane, duk namijin da zaiyi aure ya mallaki iyali maza da mata har guda 6, toh tabbas babu ta inda zaa kirashi yaro..!!!

Wannan bawan allah, koh babu komai nasan da cewa tabbas zaiyi shekara 40 a duniya, hakan na nupin cewa ya ninka shekaruna fiye da sau biyu..!!

Iftila’in da ya fada masa, bana tunanin akwai wani abu da zaa bashi a gidan duniya a halin yanzu Wanda zaisa ya dawo kamar yadda yake a baya..!!!

Yadda wannan bawan ya shiga zuciyar mutane masu imani, wallahi ina iya aurensa, amma sai dai wannan kawai raayi nane nake fadi..!!!

Ya allah ka yaye wa wannan bawan allah damuwar sa, kaine ka jarabce shi, kuma nasan kaine kadai zaka iya fiddashi..!!

Ya allah ka zame masa gata 🤲🏿🤲🏿🤲🏿😭😭😭

Kotun Koli ta yi watsi da ƙarar da ke neman sake shari’ar Al-Mustapha kan kisan Kudirat AbiolaKotun Koli ta yi watsi da ...
22/01/2026

Kotun Koli ta yi watsi da ƙarar da ke neman sake shari’ar Al-Mustapha kan kisan Kudirat Abiola

Kotun Koli ta yi watsi da wata ƙara da ke neman a sake gurfanar da Hamza Al-Mustapha, tsohon babban jami’in tsaro na marigayi shugaban mulkin soja, Janar Sani Abacha, kan kisan Kudirat Abiola.

An kashe Kudirat Abiola, matar marigayi Cif Moshood Abiola, a birnin Legas a ranar 4 ga Yuni, 1996.

A baya dai an zargi Al-Mustapha tare da Lateef Shofolahan, wani mataimaki na Kudirat Abiola, da hannu a kisan nata.

Hukuncin Kotun Kolin ya kawo ƙarshen ƙoƙarin sake buɗe wannan shari’a.

Cikin Hotuna: Yadda Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci bikin kaddamar da tura dalibai 350 zuwa ka...
14/11/2025

Cikin Hotuna: Yadda Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci bikin kaddamar da tura dalibai 350 zuwa kasashen waje domin ƙaro karatun digiri na biyu, tare da wasu 240 da za su ci gaba da karatu a makarantun cikin gida dake fadin ƙasar nan.

14/11/2025

I said PDP

Allah yayi ma Bebejin Katsina, Hakimin Kusada Alhaji Nuhu Yashe Rasuwa bayan fama da rashin lafiya. Za'a gabatar da Sall...
14/11/2025

Allah yayi ma Bebejin Katsina, Hakimin Kusada Alhaji Nuhu Yashe Rasuwa bayan fama da rashin lafiya.

Za'a gabatar da Sallar janaza bayan Sallar jumma'a gobe a masallacin Sarki.

Allah ya gafarta mashi

Address

Legos
Lagos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AITausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category