24/10/2025
BECEXY Airdrop
Naga wasu suna raina allocation da s**a samu akan BeCexy,
BeCexy babbar Ecosystems ne da CEX.IO suke son su kaddamar wadda zaisa suyi gogaiya da sauran yan uwanta manyan Exchange k**ar Binance BNB, OKX, OKB.
Wannan ba irin lalataccen telegram project ba ne da kuka sa saba yi, Power Tap game ya shiga telegram ne kawai don neman User, sannan yazo da dabaran tantance real users da bot da kuma active perticipant da kuma masu neman referrals.
Maganar gaskiya duk wadda ka ganin da BeCexy allocation mai yawa to wlh yayi aiki tukuri.
CEX.IO tana da full licenses a cikin UK, EU, da USA
Wannan yana ba su ikon fitar da token cikin tsarin doka, wanda Binance da OKX s**a sha wahala wajen samu.
Saboda haka, BeCexy na iya zama daya daga cikin ƙalilan Web3 tokens da ke da cikakken yarda ta hukumomi.
Hakan na nufin duk wata aiki da take yi, ana duba shi kai tsaye ta hanyar gwamnati.
BeCexy Ecosystem a matsayin Web3 Layer na CEX.IO yake.
Kenan kaga BeCexy ba kawai token bane da za'aci kasuwa a waste.
BeCexy zai kasance wata gadace da ke haɗa tsohon centralized exchange (CEX.IO) da sabuwar duniya ta DeFi da AI-powered trading,
Sannan Zai zama main utility token don staking, governance, da access ga DeFi features.
Yana iya zama “bridge token” tsakanin CEX da DEX users.
Wannan yana nufin darajarsa ba za ta tsaya kawai ga airdrop ba, musamman idan mukayi duba da,
Sabon Tsarin da aidrop din yazo dashi, na hadaka
CEX.IO ta kirkiro tsarin Power Tap, sannan s**ayi pertner da Cedex Tap, da Drum Game na WIGWAM Wallet. Dukkan su manyan platform a duniyar Web3.
Wannan ya bambanta su da yawancin airdrops masu cike da bots.
Don haka, duk wanda ke da BeCexy allocation, ya sani cewa wannan project ɗin yana da real foundation da long-term value.
Wadda kuma basu yi verification ba zasuyi join 👇
https://becexy.io/portal/welcome?r=43NWW29A
Sannan su shiga suyi connect Phantom wallet suyi connecting.
Sannan akwai daily code da BeCexy suke bayarwa a channel Nasu na