Matar Manya

Matar Manya Babban goro SE magogin Karfe 🤣

06/05/2026

gud morning

06/05/2026

Nakawo! shikuma shegen waishi be kawoba nace maka ba ruwa Wai Ruwan Zezo Kaji Yan iska Koh🙄

05/05/2026

Nace maka Babu ruwa 🤔

Duk ina muke daku anrasa Wanda ze Turomin nima nagani nayi mata Addua Allah ya shiryata damu baki daya 🙏
05/05/2026

Duk ina muke daku anrasa Wanda ze Turomin nima nagani nayi mata Addua Allah ya shiryata damu baki daya 🙏

Samarin Yanzu duk Matane haryanzu anrasa Wanda zezomin Hira barrack.🤔
05/05/2026

Samarin Yanzu duk Matane haryanzu anrasa Wanda zezomin Hira barrack.🤔

05/05/2026

Babu Ruwa 🤔 Kai kaji shegiya shikuma Wai Ruwan zezo Dan Kutumar uba 😳

Yanzu Fisabillahi menene Riban ganin tsaraici. Ina kuka Kai hankalinku, Ina tarbiyanku take ?Ina addininku yake?Ina Alku...
04/05/2026

Yanzu Fisabillahi menene Riban ganin tsaraici.
Ina kuka Kai hankalinku, Ina tarbiyanku take ?
Ina addininku yake?
Ina Alkunyanku take ?
sannan Kuma Ina video din yake ?🙈

Yan Samari barka da yamma.🙏Ku Fadi Alheri ko kuyi Shiru Ehem, nadai fada muku nasanku ne bakwa iya gani kuyi Shiru.
04/05/2026

Yan Samari barka da yamma.🙏Ku Fadi Alheri ko kuyi Shiru Ehem, nadai fada muku nasanku ne bakwa iya gani kuyi Shiru.

Kunjini Shiru ko Facebook ne ya batamin Rai Ina bin komai a hankali Amma seda ya sakamin takunkumi🙄 yanzu haka at risk n...
03/05/2026

Kunjini Shiru ko Facebook ne ya batamin Rai Ina bin komai a hankali Amma seda ya sakamin takunkumi🙄 yanzu haka at risk nake.

Kalma daya Akan mutumin nan!
01/05/2026

Kalma daya Akan mutumin nan!

Address

Kaduna
Lere

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Matar Manya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category