Kime

Kime Stop raping women and stop killing women

31/03/2022

idan kunji ni shiru da azumi ba wahalar azumi bane wayata na siyar nayiwa budurwata RAMADAN BASKET

31/03/2022

Kash jama,a wai me hake nufi da talakawa ne a Nigeria

16/03/2022

Wasu daliban Jami'ane s**a tafi Night club s**ai abin nan da ake kira da TILL-DAWN. Kuma sun san suna da jarrabawa washe gari, gashi kuma basuyi karatu ba. Saboda haka s**a shirya yiwa farfesa karya. Sai s**a sanya kaya masu datti kuma s**a bata jikinsu da bakin mai. Da s**a je ofis din Farsesa sai s**a ce masa jiya da daddare sunje bikin abokinsu a wani kauye mai nisan 100km, a kan hanyarsu ta dawowa s**ai faci, shine s**a turo motar sai yanzu s**a dawom; saboda haka suna neman Farfesa yai musu afuwa su dan dawo hayyacinsu kafin su zana exam din. Farfesa da yaji haka sai ya tausaya masu yace suje nan da kwana uku su dawo.

Bayan kwana 3 s**a dawo, farfesa yace dasu tun da dai wannan jarabawa ce ta musammman kowanne daya daga cikin su hudun nan za a sashi a aji daban-daban baza a hada suba. Dayake sun yi karatu sosai kuma sun shirya basu damuba s**ace sun yarda..... Jarabawar dai tana da Jimillar maki 100 kuma ta kunshi tambayoyi Guda biyar. Amman da sharadin idan daya daga cikinsu ya amsa ba daidai ba to dukkan su hudun zasu samu zero mark.

Tambaya ta daya:
Rubuta sunan ka da lambarka...(20point)
Tambaya ta 2:
Ya sunan Ango da Amaryar da kuka je bikin su (30marks)
Tambaya ta 3:
Wacce irin Mota kuke tukawa (20marks)
Tambaya ta 4:

Waye acikinku direban Motar (15point)
Tambaya ta 5:

Tayar wanne bangare ce tai facin? (15marks)
In ka/ki na cikin su ya za ka/ki yi?

Address

Shehuri North
Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kime posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kime:

Share

Category