18/03/2025
Dama wata magana nakeso muyi da kai me matukar muhimmanci sannan abun y bani mamaki sosai ban taba tinanin haka daga gareka ba amma inaso naji daga bakin ka andade ana fadamin amma nace na fiso naji daga gareka sbd na gaskata hakan, inaso ka fadamin tsakaninka da Allah karka boyemun gaskiya idan ka boyemun bazaka boyewa Allah ba ina fatan zaka fadi abunda ke ranka, maganar itace wai da kunun gyada da kunun tsamiya wanne ne yafi dadi? Yau ranar abokai ce idan kanaso ka rama turama Wani.