Cibiyar magunguna

Cibiyar magunguna Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Cibiyar magunguna, Grocers, Maiduguri, Maiduguri.

18/08/2024

Assalamu alaikum warahmatilullah Allah yasa mu dace

16/07/2024

ILLOLIN DA MASTUBASHON YAKE HAIFARWA

* Matsalar Rashin Haihuwa Gaba Daya

* Tsinkewar Maniyyi

*Gani Dishi Dishi ko Daukewar Gani gaba Daya

*Ciwon Zuciya ko Zafin kirji

*Yawan Tunane Tunane da Damuwa

* Rashin Gamsuwa Lokacin Saduwa har Sai kayi Mastubashon

*Kan kancewar Al'kalami Ga Namiji Da Kuma Lalacewar Farji ga Mace

*Toshewar Basira ko matsalar kwakwalwa

*Daurewar Mara ko yawan kullewar Gefen Ciki

*Yawan Ciwon Kai ko yin Zazzabi Da Zarar Magariba Ta Doso

*Rashin Dan Dadano Lokacin Saduwa

* Yawan Fitowar Farin Ruwa Daga AL'AURA

*Rashin aiki Magani ko wanne Iri, Idan Kasha kaga Yaki yayi aiki a jikinka

*Rashin Son Zama Cikin Mutane

*Daukewar Sha'awa Faraddaya

* Disashewar Tunani

*Zubewar Gashin kai ga Mace

*Ramewa Ko Yamushewar Fata
/idan kuna da irin wannan matsalar zaku iya tuntuΙ“ar mu zamu samo muku mafita a cikin Sha allha muna da magunguna daban-daban a kamfaninmu naKainuwa Islamic medicine center don Ζ™arin bayani zaku iya tuntuΙ“ar mu./08101417677

15/07/2024

ILLOLIN ISTIMNA I

Kankancewar gaba saurin inzali ciwon marena ciwon ido ciwon baya shafar aljanu yawan mantuwa yawan gajiyar zuciya da kaikayin marena.
Kaikayin gaba yana futo da kuraje a jikin azzakari kumburin marena harya girma kuma tsananin zafin fitsari yoyon mazi yoyon Mani yoyon ciwon ciwon gabobi saurin saurin kamuwa da ciwon sanyi ciwon kurajen farji tsinkewar Mani yana kashe gaban namiji yanasa gani dishi Rashin niima gamace. budewar farji zafin fitar fitar farin ruwa daga azzakari bayan gama ciwon Mara Rashin jindadin jima.I yanasa rama yana kashe fatar jikin azzakari bushewar farji yana lalata jikin mutum Rashin haihuwa KUMA ISTIMNA I yanada wahalar denawa

Muna da haddaden MAGANIN ISTIMNA I idan kanyima zakadena yamaka maganin sa Wanda muke siyar muna turawa mutum daya gari a

zaka iya kiramu ko watsapp a wannan numbobi kamar haka
08101417677

π—¦π—£π—˜π—₯𝗠 𝗕𝗒𝗒𝗦𝗧  π™ˆπ™–π™œπ™–π™£π™žπ™£ π™’π™–π™©π™¨π™–π™‘π™€π™‘π™žπ™£ π™™π™–π™ π™š π™™π™–π™ π™š 𝙝𝙖𝙣𝙖 𝙝𝙖𝙣𝙖 π™ƒπ™–π™žπ™π™ͺ𝙬𝙖 π™ƒπ™–π™žπ™π™ͺ𝙬𝙖 π™ƒπ™–π™žπ™π™ͺ𝙬𝙖 π™ƒπ™–π™žπ™π™ͺ𝙬𝙖 π™ƒπ™–π™žπ™π™ͺ𝙬𝙖 Wannan maganin maganin hada ...
13/07/2024

π—¦π—£π—˜π—₯𝗠 𝗕𝗒𝗒𝗦𝗧
π™ˆπ™–π™œπ™–π™£π™žπ™£ π™’π™–π™©π™¨π™–π™‘π™€π™‘π™žπ™£ π™™π™–π™ π™š π™™π™–π™ π™š 𝙝𝙖𝙣𝙖 𝙝𝙖𝙣𝙖 π™ƒπ™–π™žπ™π™ͺ𝙬𝙖 π™ƒπ™–π™žπ™π™ͺ𝙬𝙖 π™ƒπ™–π™žπ™π™ͺ𝙬𝙖 π™ƒπ™–π™žπ™π™ͺ𝙬𝙖 π™ƒπ™–π™žπ™π™ͺ𝙬𝙖

Wannan maganin maganin hada shine domin Magance matsalolin da s**a shafi Matsalar Maniyyi ga Maza da Mata Kamar :-
πŸ‘‡πŸΌπŸ‘‡πŸΌπŸ‘‡πŸΌ
βœ”οΈ Tsinkewar Maniyyi
βœ”οΈ Karancin Maniyyi
βœ”οΈ Mataccen maniyyi
βœ”οΈ Karancin Kwayoyin Haihuwa
βœ”οΈ Yanasa Mata da miji Jindadin rayuwa sosai,
da sauran larurar da ta shafi Maniyyi.

Akwai na Mata, Akwai na Maza.
Akwai Babban Hadi, Madaidaici ,Akwai Karami .

Ga Masu Bukata Muna Jahar maiduguri
Ga lambarmu AKira Ko Inbox ko Whatsapp don samun cikakken bayanin magani da yadda zai sameku A duk inda Ake A Fadin Nigeria dama Wajen Nigeria.
πŸ“² 08101417677 πŸ“²

Masu Fama da Irin laifuka ku hanzar kuzo ga maganin Matslarku πŸƒβ€β™€οΈπŸƒβ€β™‚οΈ

https://www.facebook.com/61562389680127/posts/122098030928412989/?mibextid=Hn3EexMF1WhlYZLE
13/07/2024

https://www.facebook.com/61562389680127/posts/122098030928412989/?mibextid=Hn3EexMF1WhlYZLE

Bincike a likitance da addinance

Ya tabbatar da cewa duk mai aikata istimna'i wadannan abubuwa zasu iya faruwa dashi ko bayan dainawan sa

Yana haifar da matsanancin ciwon ciki ko mara ga maza da mata

Yana kumbura maraina

Yana shafar lafiyar jijiyoyin da suke da alaqa da fitar maniyyi

Yana sa jin zafin fitar fitsari

Yana rage qarfin namiji wajan saduwa

Yana sa kankancewar gaba

Yana sa saurin fitar maniyyi

Yana sa tsinkewar maniyyi

Yana kawo ciwon Ζ™ashin baya

Yana hana haihuwa

Yana kawo qurajen gaba masu wuyar magani

Yana rage kaifin kwakwalwa

Yana rage kaifin gani

Yana sa karkarwar jiki

Yana sa rashin nutsuwa da kuncin zuciya

Yana kawo Ζ™aramar hauka da bukatar kadaici

Yana sa yawan mantuwa

Dasauransu.

Sannan wannan maganin zai magance wadannan matsalolin baki daya don Ζ™arin bayani game da shiko wata matsalazaku iya samun mu ta wannan lambar ko kuma ku iya magana ta WhatsApp /08101417677/

Bincike a likitance da addinanceYa tabbatar da cewa duk mai aikata istimna'i wadannan abubuwa zasu iya faruwa dashi ko b...
12/07/2024

Bincike a likitance da addinance

Ya tabbatar da cewa duk mai aikata istimna'i wadannan abubuwa zasu iya faruwa dashi ko bayan dainawan sa

Yana haifar da matsanancin ciwon ciki ko mara ga maza da mata

Yana kumbura maraina

Yana shafar lafiyar jijiyoyin da suke da alaqa da fitar maniyyi

Yana sa jin zafin fitar fitsari

Yana rage qarfin namiji wajan saduwa

Yana sa kankancewar gaba

Yana sa saurin fitar maniyyi

Yana sa tsinkewar maniyyi

Yana kawo ciwon Ζ™ashin baya

Yana hana haihuwa

Yana kawo qurajen gaba masu wuyar magani

Yana rage kaifin kwakwalwa

Yana rage kaifin gani

Yana sa karkarwar jiki

Yana sa rashin nutsuwa da kuncin zuciya

Yana kawo Ζ™aramar hauka da bukatar kadaici

Yana sa yawan mantuwa

Dasauransu.

Sannan wannan maganin zai magance wadannan matsalolin baki daya don Ζ™arin bayani game da shiko wata matsalazaku iya samun mu ta wannan lambar ko kuma ku iya magana ta WhatsApp /08101417677/

Alhamdulillahladies and gentlemen we have special medicine for all kinds of problems if you need anyone of our medicine ...
12/07/2024

Alhamdulillah
ladies and gentlemen we have special medicine for all kinds of problems if you need anyone of our medicine you can talk to me on this number you can call me what's up me at any time we are available we are delivering for all about the world in Sha ALLHA /08101417677/WhatsApp

Ana Bukatar Jama’a su yada wannan Post zuwaga Sauran Al’umma domin Qaruwa da Juna.1- Ana dafa ganyen zogale da zuma a sh...
12/07/2024

Ana Bukatar Jama’a su yada wannan Post zuwaga Sauran Al’umma domin Qaruwa da Juna.

1- Ana dafa ganyen zogale da zuma a sha kamar shayi domin maganin Olsa (ulcer).

2- Ana shafa danyen ganyen zogale akan goshi domin maganin ciwon kai.

3- Ga wanda ya yanke ko ya sare ko wani karfe ya ji masa ciwo, zai shafa danyen ganyen zogale inshaAllah jinin zai tsaya.

4- Ga mai fama da kuraje a jiki, ya hada garin zogale da man zaitun ya shafa.

5- Ana sanya garin zogale akan wani rauni ko gembo domin sauri warkewa.

6- Sanya garin zogale a cikin abinci yana
maganin hawan-jini da kuma karama mutum kuzari.

7- Ana dafa ganyen zogale tare da sa kanwa β€˜yar kadan domin maganin ciwon shawara.

8- Ga mai fama da ciwon ido zai diga ruwan danyen zogale, haka ma mai fama da ciwon kunne.

9- Macen da ke shayarwa ta dafa furen zogale da zuma dan karin nono.

10- Wanda ke fama da yawan fitsari wato cutar Diyabetis ya rinka shan furen zogale da citta kamar shayi.

11- Idan aka tafasa furen zogale da albasa aka sha kamar shayi yana maganin sanyi.

12- Haka ma cin danyen zogale yana maganin tsutsar ciki ga yara.

13- Ana daka ganyen zogale da β€˜ya’yan baure a sha da nono ko kunu yana maganin ciwon hanta.

14- Ga mai fama da sanyin kashi ko wani kumburi zai soya β€˜ya’yan zogale a daka su sannan a hada da man kwakwa (man-ja) sai a shafa.

15- A daka zangarniyar zogale da β€˜ya’yan da ke ciki tare da karanfani, citta, masoro da kuma kimba domin karin karfin da namiji da sa masa kuzari, haka kuma yana karawa mata nishadi.

16- A daka saiwar zogale da β€˜ya’yan kankana a sha da nono yana maganin tsakuwar ciki (Apendis).

17- Haka kuma idan mutum yana fama da ciwon AIDS zogale kan radadinshi ta hanyar shan ruwan dafaffen zogale.

18- Haka kuma mai fama da Typhoid da malaria da kuma ciwon basir ko shawara, zai iya yawaita shan ruwan dafaffen zogalen domin samun sauki.
/08101417677/

Address

Maiduguri
Maiduguri

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Cibiyar magunguna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category