Sayyadi Hassan

Sayyadi Hassan Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sayyadi Hassan, Grocers, Nguru, Ngurum.

Malama Fatima   GOMBE STATE Ta Rubuta Al,qur'ani Mai girma izu 60 Da Hannunta MASU albarka
10/12/2025

Malama Fatima GOMBE STATE

Ta Rubuta Al,qur'ani Mai girma izu 60 Da Hannunta MASU albarka

imam Imam Junaidu Abubakar Bauchi
09/12/2025

imam Imam Junaidu Abubakar Bauchi

BAUCHI
09/12/2025

BAUCHI

22/10/2025

0808 842 9113
Sirrin fatiha

20/10/2025

Matakin karshe na mu'amala da mutane





GA WATA MUHIMMIYAR ADDU'AR MALLAKA MUNARRABUN MAI TASIRIN GASKE KAWAII AJARRABA   Wanna sirrine munarrabun muddin aka li...
05/10/2025

GA WATA MUHIMMIYAR ADDU'AR MALLAKA MUNARRABUN MAI TASIRIN GASKE KAWAII AJARRABA

Wanna sirrine munarrabun muddin aka lizimci karantawa zaa mallake zuciyar mijiii Koh Saurayii Koh buduruwa Koh ubangida da iznin Allah Abinda akeso kawaii shine kayi aikin da zuciya Daya ka tsarkake niyyarka kada kayi shakka ko kwankwanto Inshallah zakasha mamaki da iznin Allah

GA ADDU'AR KAMAR HAKA
da safe zaayi alwala azauna afara da salatin annabi s a w ayi niyya da sunna Wanda zaayi aikin bisa kansa akaranta ( YA WADUDU) kafa 400, zaa lizimci karantawa kullum da safe kwanaki kadan za aga biyan bukata da iznin Allah

Wadanda basuda lokaci da safe zasu iya karantawa YA WADUDU kafa 100 BAYAN kowacce sallar farillah na tsawon Yan kwanaki za aga biyan bukata da iznin Allah

IZNIN SHARE DA LIKE DA COMMENT DA SALATIN ANNABI S A W 💙

DOMIN KARIN BAYANII AMANA MAGANA TA PRIVATE KO WHATSPP 0808 842 9113

ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA ALI MUHAMMAD 💙

Ta ruhuta Alqur'ani Izu 60 Da HannunTa Mai Albarka Sunanta Malama Fateeema GombeWanna irin Fatan Alkairi Zakuyi Mata Dan...
03/10/2025

Ta ruhuta Alqur'ani Izu 60 Da HannunTa
Mai Albarka Sunanta Malama Fateeema Gombe
Wanna irin Fatan Alkairi Zakuyi Mata Dan Allah kuyi mana share

30/09/2025

Nasiha mai ratsa Zuciya
fans












Allah Kawo Miji Nagari Gwana
28/09/2025

Allah Kawo Miji Nagari Gwana

DA'IRATUL ASRARSIRRIN FATIHA DA ALAM NASH RAHANA YIN WANNAN (SIRRI) DAN NEMAN BIYAN BUKATA IDAN MUTUM YANA SON ALLAH YAY...
28/09/2025

DA'IRATUL ASRAR
SIRRIN FATIHA DA ALAM NASH RAH
ANA YIN WANNAN (SIRRI) DAN NEMAN BIYAN BUKATA IDAN MUTUM YANA SON ALLAH YAYI MASA

(1) SUTURA DA WADATA BABBA
(2) MUTUM YA SAMI BUDEWAR HANYOYIN CIGABAN RAYUWA
(3) MUTUM YA DINGA NASARA AKAN DUK ABINDA YASA A GABANSA.
(4) MUTUM YAFI KARFIN CI DA SHA DA MUHALLI A RAYUWARSA.
(5) MUTUM YA SAMI KARIYA DAGA DUK WANI SHARRI KO MUSIFA.

Bismillahir Rahmanir Raheem.
Hakika Wannan (SIRRI) babba ne Wanda yake da Matukar tasiri idan mutum ya himmatu wajen aikata shi cikin lazimtar Wadannan (Surori).
Sirri ne me karfi Kuma (Mujarrabun) Wanda ake da kyakkyawan yakini akan indai mutum zaiyi akan duk wata bukata game da abubuwa (5) dana lissafo to kuwa ba tantama akwai tabbacin ALLAH S.W.T. zai biyawa mutum bukata, Kuma ya bashi wannan abinda ya roka.

MU LURA SOSAI:-
Wadannan (Surori) gaba dayan su Surori ne Wanda karanta su Yana jawo babbar nasara a rayuwar mutum
Musamman Suratul Fatiha itace (Ummul Kitab) haka Kuma Alam Nash Rah tazo (Kofa) ta samun waraka daga Al'qurani me Girma.
Kuma duk Wanda yake yawaita lazimtar Wadannan Surori ba shakka zakaga ya Sami (Kwarjini da Haiba) da cikar Kamala ko a Cikin mutane.

MU FAHIMTA SOSAI:-
Idan mutum Yana da bukata game da wadancan abubuwa guda (5) dana lissafo to sai ya dinga kokarin zama wajen yawaita lazimtar Wadannan Surori kullum bayan sallar Asuba ko Kuma bayan sallar La'asar ko Kuma cikin dare.
Idan zakayi wannan aiki sai kayi Alwala sannan ka fesa turare me kyau me kansh, sai ka zauna kafara:-

(1) Istigfari Kafa (100)
(2) Suratul Fatiha kafa (33)
(3) Alam Nash Rah kafa (33)

Sai Kuma a rufe da yin Salatin Annabi.
Sannan sai ayi Sujjada ayi ta yiwa ALLAH S.W.T. (Ladabi) kamar haka:-

Subhanakal Lahumma Wa Bihamdikha. Sau (7)
Sannan sai ayi fadar bukatar da ake Nema a wajen ALLAH.
Ba tantama indai ZAKAYI wannan to kuwa Allah zaiyi maka Kuma ya baka abinda ka Nema a wajensa.

Dan Neman Karin bayani ayimin Magana ta kira ko Whatsapp: 0808 842 9113

Address

Nguru
Ngurum

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sayyadi Hassan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category