MALAM BAWA

MALAM BAWA Wannan fejin mun budeshi sabida: fadakarwa, nishadantarwa, da tunatarwa

Sirrin rife layi, da buɗewa😂
02/05/2026

Sirrin rife layi, da buɗewa😂

Masha Allah 🕌😂
28/03/2026

Masha Allah 🕌😂

Eid Mubarak to all my Muslims brothers
23/03/2026

Eid Mubarak to all my Muslims brothers

Masha Allah 🕌🕋✨
12/03/2026

Masha Allah 🕌🕋✨

Gajerun Addu'o'i masu tasirin gaske1. HasbunAllahu wa ni'imal wakeel.2. Astagfirullah wa atubu ilaih.3. Laa'ilaha illall...
09/02/2026

Gajerun Addu'o'i masu tasirin gaske

1. HasbunAllahu
wa ni'imal wakeel.

2. Astagfirullah wa atubu ilaih.

3. Laa'ilaha illallah.

4. Subhanallah.

5. Alhamdulillah
6. Allahu Akhbar.

7. Laailaha illa Anta subhanaka inni kuntu minazzalimin.

8. Allahumma inni As'aluka Jannah wa a'uzubika minnan nar

9. Allahumma Atiƙ riƙabana minan narr.

10. Subhanallahi wa bi hamdihi subhanallahil Azeem.

11. Rabbi inni Lima anzalta ilayya min Khairin faƙir.

12. Ya muƙallibal ƙuluub thabbit ƙalbee ala deenika.

13. Rabbi a'inni ala zikrika wa shukhrika wa husni ibadatik.

14. Rabbana atinaa fiddunya hasanatan wa fil akhirati hasanatan wa ƙinaa azabannar.

15. Rabbana hablana min azwajina wa zurriyatina ƙurrata a'ayunin wa ja'alna lil muttaƙiyna imaama.

16. Rabbi gifirliy, waliwalidayya, warhamhuma k**a rabbayani sagiyra.

17. Lahaula wala ƙuwwata illa billah.

18. Allahumma innaka afuwun tuhibbul afuwa fa'afu anniy.

19. Rabbi tawaffaniy musliman wa alhiƙniy bissalihiyn.

20. Rabbana taƙabbal minna innaka antas Samee'ul Aleem.

🤗Dan Allah ku faɗa mana address ɗin wannan 'yar Jaridar, yau sai ta gane bata da wayo, kaji wata shirirìtàr tambaya da y...
28/01/2026

🤗Dan Allah ku faɗa mana address ɗin wannan 'yar Jaridar, yau sai ta gane bata da wayo, kaji wata shirirìtàr tambaya da yayiwa MADUGU?🤦⛑️

12/01/2026

Address

Basirka, Gwaram
Old Gwaram

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MALAM BAWA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MALAM BAWA:

Share

Category