24/12/2022
CIWON SUGA ( Diabetes).
Zamuci gaba da yardar Allah.
Gamasu bibiyarmu sunsan munyi bayani akan
ciwon suga nau'i na biyu "TYP2".
Yanzu zamuci gaba da nau'i na 3.
3) Akwai nau'i na uku.
Wannan wani nau'in na ciwon suga ne da mata
masu juna biyu ke kamuwa dashi sakomakon
jaririn da suke dauke dashi sai yazama jikinsu
baya iya Samar da isasshen sinadarin "insulin "
da zai wadaci uwar da jaririn.
Wannan nau'in baicika jimawa ba a jikin matan ba
, domin mafi yawanci da zarar sun haihu suke
rabuwa dashi.
ALAMOMIN CIWON SUGA (Diabetes) GUDA 13.
Zamu tsaya anan sai a rubutu nagaba insha
Allah.