WASKE PAGE

WASKE PAGE Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from WASKE PAGE, Grocers, KUKURI DISTRICT, Potiskum.

10/04/2025

UPDATE DIN MU NA SAFIYAR YAU 🔥
👇

1. 16 ga wata za'ayi listing ɗin Paws. Sun sanar da hakan official.

2. Amfara claiming na ($Freedogs) UID kawai ake sawa sai kuma kasa adadin token din da s**a baka a kasan biyun sai ka danna submit

3. Treasury code
[4683]

4. Bitmart exchange da Cpen core team sun fito sun bada hakuri akan abunda yafaru shekaran jiya na listing da s**ayi ba tareda sanin community ba. Sannan gaskiya wadanda s**ayi gaggawa s**a siyar alokacin gaskiya yasha ruwa. Wadan da s**a saya Kuma sunci riba in sha Allah
Allah Ya sa mudace

5. Beamable yanzu sunyi unrestricting Nigeria users kowa zai iYa cigaba da daily check nashi Yanzu

6. Farashin Paws voucher ya tashi a kasuwannin bunburutu da Magic Eden. Haka zalila market cap ɗin Paws voucher ya kai $2.6M

7. Amsoshin mu NAYAU
✅ AriChain - C
✅ Xenea - C
✅ Marina - B

8. Bitmart sun sanar da shigan Cpen kasuwarsu a yau 10 ga wannan watan da muke ciki da karfe 4:00PM.

9. Kasuwannin crypto da stocks sun fara farfaɗowa biyo bayan janye harajin Trump na tsawon kwanaki 90.

9. BLUM yanzu zaka iYa tara 350 ah game bugawa daya aje aduba

10. MEXC sun buɗe deposit na Paws, kuma a yau s**a fara pre-market na Paws 🐾 din.

11. Muna siye da siyarwa na: voucher, USDT, Rubi, Cpen, Pi, Sidra, Gasfee, Telgram star 🌟 duk a farashi mai sauki.
Mai bukata yayi magana ta what's app 👇
07038312785

Al-Hada Hada Tech Hub

10/04/2025

Address

KUKURI DISTRICT
Potiskum

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when WASKE PAGE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category