20/02/2024
Ayau kena kungiyarmu ta yan computer 🖥 soba LGA taje gidansu AAbdulkareem Shamsuddeen Sobadomin ta azaiyar rashin mahaifiyarsa ubangiji Allah yajikanta da rahama ya sa aljannah ce makomarta tare da duk al umma musulimai duniya baki daya sako da kungiyarmu ta yan Downloader soba LGA Allah yajikanta yasa ta huta