Bilal Nasir Umar Sakkwato

Bilal Nasir Umar Sakkwato Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bilal Nasir Umar Sakkwato, Grocers, Mabera Sokoto, Sokoto.

ZIKIRA! ZIKIRA!! ZIKIRA!!!SEKARU 19 da WAKI'AR SAKKWATOAlmajiran Sheikh Ibraheem Yaqoub Alzakzaky (H) na Sakkwato na gay...
13/07/2026

ZIKIRA! ZIKIRA!! ZIKIRA!!!

SEKARU 19 da WAKI'AR SAKKWATO

Almajiran Sheikh Ibraheem Yaqoub Alzakzaky (H) na Sakkwato na gayyatar dukkanin yan'uwa zuwa gurin taron tunawa da waki'ar da Alu Magatakarda Wamako ya aiwatar a ranar Juma'a 20/7/2007.

Taron zai kasance kamar haka;

Ranar Litinin 20/7/2026|5/2/1448.

A Hussainiyyatul Imamil Mahadi Atf dake Mabera Sakkwato.

Sanarwa daga kwamintin Zikira na Da'irar Sakkwato.

ASHURA DA ZAMAN MAKOKI...Ana Gayyatar dukkan 'Yan'uwa Musulmi Maza da Mata zuwa wajen Taron Saka Tutar shiga watan muhar...
14/06/2026

ASHURA DA ZAMAN MAKOKI...

Ana Gayyatar dukkan 'Yan'uwa Musulmi Maza da Mata zuwa wajen Taron Saka Tutar shiga watan muharamma watan juyayin kisan Imam Husaini (A'S) (Tutar Ashura) da kuma Fara Zaman Makokin Ashura Ranar talat, wato Jibi kenan, Wanda yayi daidai da 16-6-2026

Za'a saka tutar ne A Hussainiyyatul Imamil Mahdi (AJF) da ke Mabera/tamaje.

za'a fara program din ne da karfe 4:00Pm na yamma, fatan a zo Cikin lokaci. da saka alamin juyayi.

Sanarwa daga kwamitin shirya zaman makokin Imam Husaini na Da'irar Sakkwato.

Media Forum Sakkwato Team sun gudanar da taron karawa juna sani na wuni daya,  taron wanda aka gabatar a Yau Lahadi 14/6...
14/06/2026

Media Forum Sakkwato Team sun gudanar da taron karawa juna sani na wuni daya, taron wanda aka gabatar a Yau Lahadi 14/6/2026 a Hussainiyatul Imamil Mahadi ATF dake Mabera Sakkwato.

Bayan kammala taron yan Midiyar sun ziyarci wakilin yan'uwa musulmi almajiran Sayyid Ibraheem Yaqoub Alzakzaky (H) Sheikh Sidi Munir inda ya yi jawaban karfafawa ga mahalarta wannan taron.

30/05/2026

Dangane da Ilimin Imam Ali (As).

"Ilimin Imam Ali (As) ba irin ilimi ne da yau za'a zuba gobe a manta ba"

Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H)



29/05/2026



Part 14

Sheikh Sidi Munir Sakkwato wakilin yan'uwa musulmi almajiran Sayyid Ibraheem Yaqoub Alzakzaky (H) Malam Muhammad Illela ...
29/05/2026

Sheikh Sidi Munir Sakkwato wakilin yan'uwa musulmi almajiran Sayyid Ibraheem Yaqoub Alzakzaky (H) Malam Muhammad Illela sun kai ziyarar jaje ga al'ummar musulmi da harin Sojoji ya rutsa dasu a kauyuka shida na Illela wanda ya hada Runji da sauransu.

Al'ummar kauyukan da s**a hada maza da mata da kananan yara sun yi gudun hijira zuwa garin Kalmalo dake cikin karamar Hukumar Illela ta jahar Sakkwato.

Ga Hotunan Ziyarar a Kasa.

Address

Mabera Sokoto
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bilal Nasir Umar Sakkwato posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category