08/12/2025
Abin takaici ne yadda wasu mata ke jan hijabin su baya domin gashin su ya fito.
Wannan ɗabi'a tana janyo matsaloli iri-iri daga ciki harda shigar aljanu a jikin mace.
Allah ya shiryar da mu baki ɗaya
©️ Hauwa'u Aliyu Danyaya