Sufyan bn Muh'd

Sufyan bn Muh'd Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sufyan bn Muh'd, Grocers, Gwada-bawa, Sokoto.

16/04/2026
Alhamdulillah 🙏    Mun kammala azumin watan Ramadan 🌙Allah ya karɓi ibadunmu, ya yafe mana kurakuranmu 🤲    Ina taya duk...
20/03/2026

Alhamdulillah 🙏
Mun kammala azumin watan Ramadan 🌙
Allah ya karɓi ibadunmu, ya yafe mana kurakuranmu 🤲

Ina taya dukkan musulmi murna da kammala wannan wata mai albarka 💖
Allah ya sa mu cikin ‘yan aljanna, ya maimaita mana wata Shekara Lafiya 🙏

🤍 Kuma Muna yiwa 'yan Uwa Musulmi barka da Salllah🤲✨


Sufyan bn Muh'd ✍️

05/02/2026

Ranar Gobe Kiyama Allah Kasa Muna Cikin Ceton Annabi Muhammadu SAW

Masha Allah !!!!Allah ya rayaka Hafiz Alfarma piyeyyen Halitta Annabi Muhammad (S A W)
13/11/2025

Masha Allah !!!!
Allah ya rayaka Hafiz
Alfarma piyeyyen Halitta Annabi Muhammad (S A W)

17/10/2025

Allah ya rayamin kai
HAFIZ
19/9/2025

17/10/2025

Mainene Tauhidi ? (1)

Tauhidi (توحيد) kalma ce daga Larabci wadda ke nufin “Ɗayantawa ” ko “kaɗaitawa" " ko Ƙudircewa da abu ɗaya”. A fannin ilmin Tauhidi kuwa , Tauhidi yana nufin kaɗaita Allah da bauta gare Shi shi kaɗai ba tare da haɗa Shi da wani ba.

Ma’anar Tauhidi a addinin Musulunci:

Tauhidi shi ne imani da cewa Allah ta'ala Maɗaukaki, shi kaɗai yayi halitta, kuma shi kaɗai ya mallaki halitta, Kuma shi kaɗai yake gudanar da halitta, kuma shi kaɗai ya cancanci a bauta masa, babu wanda ya cancanci bauta sai Shi, bashi da abokin tarayya a cikin yin halitta ,mallakar halitta, gudanarwa, da sunayan Sa siffofinsa, aiyukanSa da aiwatar da ibada.

Rukunnan Tauhidi:

Malamai sun kasu Tauhidi gida uku domin saukin fahimta:

1. Tauhīdul Rubūbiyyah (توحيد الربوبية)

– Yana nufin imani da cewa Allah ne mahalicci, mai azurtawa, mai sarrafa kome.

– Misali: Allah ne ya halicci sama da ƙasa, Allah ne mai kashewa da rayawa.

2. Tauhīdul Ulūhiyyah (توحيد الألوهية)

– Yana nufin yin ibada ga Allah shi kaɗai: salla, addu’a, azumi, sadaka — duk ga Allah kaɗai ake yi, ba tare da yin haka ga wani ba ko don wani.

– Wannan shi ne ginshiƙin da annabawa s**a fi kira zuwa gare shi.

3. Tauhīdul Asmā’i wa Ṣifāt (توحيد الأسماء والصفات)

– Yana nufin yarda da sunaye da siffofin Allah kamar yadda s**a zo a Al-Qur’ani da Sunnah, ba tare da ƙaryatawa, kwatantawa, ko karkatar da ma’ana ba.

– Misali: Allah Mai jin ƙai ne, Mai gani ne, Mai magana — amma ba kamar halittu ba.

Muhimmancin Tauhidi:

ALHMMDLLHFateeyyah Allah ya Baku Zaman Lfy da ke da Mijin ki
19/12/2024

ALHMMDLLH
Fateeyyah Allah ya Baku Zaman Lfy da ke da Mijin ki

20/08/2024

Follow me and I follow you back immediately ✅
Sufyan bn Muh'd

18/08/2024

Dan girman Allah Kayi Following Dina inci arziƙin manzon Allah S A W 🎊🤲

16/08/2024

Alhmmdllh🙏
Ko ga bakin kura

07/08/2024

Za ka zauna da abokanka kusha hira harda dariya 😂
Amma ita matarka ka girke ta a gida, wa kake so ya debe mata kewa?
👸

Address

Gwada-bawa
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sufyan bn Muh'd posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category