Comr Bashir Abdullahi El-Bash Bk

Comr Bashir Abdullahi El-Bash Bk Idan ka shiga harkan gwagwarmaya to sai ka rike gaskiya da amana gam, Sai Allah ya taimakeka.

28/02/2026

LABARI: Iran ta sake harba wasu makamai masu linzami guda 30 zuwa Isra'ila a yanzu.

28/02/2026

LABARI: Wani jami'in Amurka ya shaida wa Fox News cewa ana sa ran hare-haren sama na hadin gwiwa tsakanin Isra'ila da Amurka kan Iran za su dauki tsawon kwanaki.

Rahotanni sun nuna cewa Iran ta harba makami mai linzami a wurare biyar a lokaci guda:1. Isra'ila2. Hadaddiyar Daular La...
28/02/2026

Rahotanni sun nuna cewa Iran ta harba makami mai linzami a wurare biyar a lokaci guda:

1. Isra'ila

2. Hadaddiyar Daular Larabawa

3. Bahrain

4. Qatar

5. Kuwait (har yanzu ana buƙatar tabbatarwa)

Waɗannan iƙirarin har yanzu suna ci gaba, kuma tabbatarwa mai zaman kansa daga majiyoyin hukuma ya zama dole don tabbatar da cikakken iko da tasirin.

01/11/2025

•Ashe Kalmar Muslim-Musl!m Ta Isa Amer!ca 😁

01/11/2025

DA DUMI-DUMI: An maka rundunar sojoji a kotu.

Dan majalisa a Najeriya ne ya maka su kan zargin juyin mulki.

Hakan ya biyo bayan zargin cewa an yi yunkurin kifar da Bola Tinubu.

01/11/2025

Masha Allahu laquuwata illabillah.

01/11/2025

Alhamdulillahillazi bi ni'imatihi tatimmussalihat

Alhamdulilah ala kulli halin.
02/10/2023

Alhamdulilah ala kulli halin.

Address

Tudun Wada

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comr Bashir Abdullahi El-Bash Bk posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category