09/08/2026
Gaskiya Wannan Ta Burgeni 🤣🤣
Wata Ce Ta Yi Order, Da Za Ta Tura Mata Kuɗi Sai Ta Yi Mata Fake Alert. Ita Kuma Mai Kaya, Da Ta Fita Iya Tsiya, Sai Ta Nemi Kwali, Ta Tara Duwatsu Ta Saka A Ciki, Ta Yi Musu Packaging, Ta Sa A Mota.
Kunga Kuwa Ai Dole Ta Biya Kuɗin Delivery, Ta Je Karɓar Duwatsun Da Ta Yi Order! 🤣🤣🤣
Wai Fake Alert Ya Haɗu Da Fake Order Kenan! 😂