AJIRI BOY

AJIRI BOY NO KING HAS GOD

21/04/2025

HELLO

03/12/2024

Naira ta kara daraja idan aka kwatanta da dala a kasuwar canji a farkon makon nan.

Wani jami’i mai kula da harkokin canji, Abubakar Alhassan, ya shaidawa DAILY POST cewa farashin dala zuwa Naira ya rufe a kan N1730 a ranar Litinin daga N1730 a ranar Juma’a.

Wannan ya nuna karin darajar N5 akan dala idan aka kwatanta da N1735 kan kowacce dala da ta rufe a makon jiya.

Idan za'a iya tinawa a karshen mako, Babban Bankin Najeriya ya sanar da wani tsarin daidaita wutar lantarki na FX don tabbatar da dawo da darajar Naira ta gaskiya.

Gwamnan babban bankin CBN, Olayemi Cardoso, a wajen bikin cin abincin dare na shekara-shekara karo na 59 na ma’aikatan banki da cibiyar ‘yan kasuwa ta Chartered ta shirya a ranar Juma’a, ya ce, “domin ci gaba da inganta harkokin kasuwar canji, muna bullo da tsarin daidaita tsarin FX na lantarki, wanda ya tabbatar da inganci a sauran kasashen.

03/12/2024

DA DUMI-DUMI:
"Rashin lissafi da hangen nesa" - Fadar Shugaban Kasa ta caccaki Gwamna Zulum kan sukar kudirin dokar gyara haraji inda ta kira zancensa da tsohon tunani na koma baya wanda ba hangen nesa da lissafi a ciki

02/12/2024
02/12/2024

'Yan majalisa kusan 100 daga Arewa sun bukaci sake nazari kan kudirin gyaran haraji. Karanta cikakken labarin a sashen sharhi.
Hoto: Bayo Onanuga|House of Representatives, Federal Republic of Nigeria (Facebook)

02/12/2024

EFCC ta ce wannan shi ne ƙwace kadara mafi girma tun bayan kafa hukumar a shekarar 2003.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4eWJNFs

Address

Ajirimodu617@gmail. Com
Yerwa

Telephone

+2347011373135

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AJIRI BOY posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AJIRI BOY:

Share

Category