Garkuwan Hon Nanu Kankarofi

Garkuwan Hon Nanu Kankarofi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Garkuwan Hon Nanu Kankarofi, Grocers, Yola.

24/04/2024

UBAN GIDA Na HON NANU KANKAROFI, YAYI ABINDA ZUCIYATA TAJI DADI, ACIKIN AZUMIN DA YA HUCE HAR YANZU IDAN NA TINA INA FARINCIKI, ALLAH YA BIYA

Allah ya sakamar da alkhairi
24/04/2024

Allah ya sakamar da alkhairi

Me yiwuwa ne a tattara karfi waje daya a kanka, kuma za ma a iya bayyananniyar galaba a kanka, amma fa in Allah ya ce ka...
24/04/2024

Me yiwuwa ne a tattara karfi waje daya a kanka, kuma za ma a iya bayyananniyar galaba a kanka, amma fa in Allah ya ce kai nasa ne to a nan matsalar take, domin kuwa in ka zama na Allah duk yadda za a yi, ba yadda za a yi da kai, haka za a gama a kyale ka.

Allah ne ya kafa wannan turken ( Hon Nanu Kankarofi) babu wani jarumi ko sadauki da zai yi gigiwar gwada tunkude shi.

Da aminci ka fara, da aminci lamarinka yake tafe, kuma da aminci za ka hattama da yardar Sarkin da ke kula da lamarinka tun kafin samuwarka a wannan fili.

Fatan mu dai shi ne, Allah ya ci gaba da dafa maka fiye da yadda yake dafa maka a yanzu, Allah ya kara ma juriya, gaskiya, hakuri, rikon amana, tare yalwar arziki da mutumta gami da darajanta na gaba da kai da ma duk Dan'adam bakidaya๐Ÿคฒ

Abba Dan Malamai Masu Alfarma ๐Ÿ™Abba jikan Gidan Dabo Mai Girma ๐Ÿ™
23/04/2024

Abba Dan Malamai Masu Alfarma ๐Ÿ™

Abba jikan Gidan Dabo Mai Girma ๐Ÿ™

23/04/2024
Allah Ubangiji Yai Maka Albarka Ya Rabaka Da Sharrin Makiya Na Fili Dana Boye ฦŠana Hon Nanu Kankarofil Amin Ya Hayyu Qay...
23/04/2024

Allah Ubangiji Yai Maka Albarka Ya Rabaka Da Sharrin Makiya Na Fili Dana Boye ฦŠana Hon Nanu Kankarofil Amin Ya Hayyu Qayyum โค๐Ÿ’™โค

Barkan Mu Da Safiyar Litinin Allah Ya Sadamu Da Dukkan Alkhairan Dake Cikin Ta. Ameen Summa Ameen.

Barka da Safiya ๐Ÿ‘Œ๐Ÿ‘Œ๐Ÿ‘Œ๐Ÿ˜Kadamu da Wanda ya damu Dakai Shiyasa Har kullum ka kasance Abun Alfaharin mu  Lafiya zaka gama daya...
23/04/2024

Barka da Safiya ๐Ÿ‘Œ๐Ÿ‘Œ๐Ÿ‘Œ๐Ÿ˜

Kadamu da Wanda ya damu Dakai Shiyasa Har kullum ka kasance Abun Alfaharin mu

Lafiya zaka gama dayardar ALLAH Mai girma SR Namu Hon Nanu Kankarofi Allah ya Kara Arziki Jagora ๐Ÿ’ฏ

Jajirtaccen JagoraHon Nanu KankarofiAllah ya Kara Kai matsayi gaba
23/04/2024

Jajirtaccen Jagora

Hon Nanu Kankarofi

Allah ya Kara Kai matsayi gaba

Kwamishinan Kasuwanci da masana'antu na jiahr Kano Dr.Aliyu Adamu Kibiya tareda Banban me kaiwa  Gwamna Rahoto a ministr...
22/04/2024

Kwamishinan Kasuwanci da masana'antu na jiahr Kano Dr.Aliyu Adamu Kibiya tareda Banban me kaiwa Gwamna Rahoto a ministry of land and physical planing a jihar kano Hon Nanu Kankarofi
Yayin rakiya ta girma mawa zuwa office dinsa

Masu Kaunar Kawo cigaban jihar Kano Allah yaimuku ja Gora Ameen summa Ameen.

Allah yafidda Ku kunyar Mai Girma Gwamna Ameen๐Ÿ™
Garkuwan Hon Nanu Kankarofi

21/04/2024

Furtawa Mumini Magana Mai Dadi Ma Sadaka Ne.

Address

Yola

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Garkuwan Hon Nanu Kankarofi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category