Matar khalifa

Matar khalifa Ummu aneesat

Maza masu shiga zafin ranar Nan Domin samowa iyalansu halak  ya allah kanisantasu da zafin wutar  jahannan Ameen 🀲🀲🀲mata...
08/08/2024

Maza masu shiga zafin ranar Nan Domin samowa iyalansu halak ya allah kanisantasu da zafin wutar jahannan Ameen 🀲🀲🀲matar khalifa

08/08/2024
06/08/2024

Shekaruna 35 ni Ζ΄ar asalin Kasar Turkiyya ce amma bazarawa ce, mijina ya mutu ya bar ni da tarin dukiya. Ina tsananin son aure domin haka ne nake cigiyar miji mai hankali daga Najeriya, an ce Ζ΄an Nijeriya akwai riΖ™on addini, Cewar Zahra Saleh

SASHEN TALLAH: KSBDATA Kamfanin Kasuwancin DATA Da Katin Waya Shi Ne Ɗaya Tilo Da Ya Yi Fice Wurin Hada-hadar Kasuwancin DATA Da KATI..

Domin fara sana'ar DATA ko kuma ku dinga saka wa kanku, ku sauke Manhajar KSBDATA a PlayStore.
πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ksbdata.app

Website
πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½
https://app.ksbdata.com

WhatsApp
πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½
https://wa.me/2348024809376

06/08/2024
Kada rashin wani tare dakai yasa kaji rayuwar ta tsaya yanzu lokacine dazaka nunawa Wanda yagujeka yanzu kafara rayuwa M...
08/05/2023

Kada rashin wani tare dakai yasa kaji rayuwar ta tsaya yanzu lokacine dazaka nunawa Wanda yagujeka yanzu kafara rayuwa

MATAR KHALIFAH

02/05/2023

Wata rana warhaka muna al.jannah dani daku alfarmar (annabi s.a.w)

02/05/2023

Baza kataba zama lfy ba sai kayarda Wanda yafika yafika

Address

Zabin Zaria

Telephone

+19136819816

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Matar khalifa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category