Malamar Aji

Malamar Aji Wnn page yakunshi tambaya da shawarwari

Follow them 4moreGyaran jiki da sana'a
16/12/2025

Follow them 4moreGyaran jiki da sana'a

06/12/2025

iina wacce ta bada shawara idan miji yana miki fada ki kunna mai anjela taringa maimaita masa abunda yafada zonan dan ubanki 😭

06/12/2025

Kuzo Kuji Yanda mukayi da Karuwan Mijinah da shima Kanshi 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

Yarinyar Cousin ɗin shi ce Sau 2 ina Kamasu agidana Suna Romancing Alokacin abin ya ɗagamin Hankali yadinga roqona narufamai asiri Kunsaidai Dadin bakin ɗa Namiji basaina fada muku ba Nahaqura nace Amma karta sake zuwa min gida

Yace ya Yayarda dukda Lokacin Munkwashi Bala'i kafin Mudawo A Sasanta

Ashe bata daina zuwa ba duk in nafita Unguwa saitazo gidan har wanka annan takeyi

Nafahimci hakan ne ta Hanyar Wayan shi
Jiya ko dazan fita Unguwa natura Almajiri na yasamomin Ƙarara 🤣🤣🤣🤣

Aiko yaro saigashi yasamo dayawa nace yakoyamin yanda akesa wa yayimin bayani Sosae ina tashi nazuba a Tabarman danake da Tabbacin idan tazo shi take hawa

Sannan nazuba a Bambun Ruwana wanda nasan suna ɗiban ruwa aciki 🤣🤣🤣🤣🤣

Yashigo nayimai Sallama natafi abuna (Daman kafin na Fita yanuna min yaqosa natafi unguwan )

Masha AllahAllah yasanya alkhairi
20/10/2025

Masha Allah
Allah yasanya alkhairi

🤔🤔🤔🤔🤔
11/10/2025

🤔🤔🤔🤔🤔

25/07/2025
21/07/2025

Da Safe Anfi Samun Followers☑️

Let Grow Together💃👍
Ina Wanda basu gama weekly challenge ba kufito
Follower

Address

Zaria
8101102

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malamar Aji posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Malamar Aji:

Share