03/08/2025
Innalillahi Wa'ina ilaihi rajiun 🥹 ALLAH yayima Mal. Kamaruddeen rasuwa, ALLAH yajikanshi da rahama yagafarta ma sa, Ameen
Janaza Gobe in Allah ya kai mu da 10:00am na safe a sabon titin rimin kwa-kwa zuwa fanwanki kusa Gidan Shamakin Zazzau