Hussaini h kako

Hussaini h kako Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hussaini h kako, Grocers, Zaria.

03/06/2025

Kazamo mai gaskiya da adalci akan koma8

03/06/2025

Fahim tar ilimi da kuma dashi

03/06/2025

Ka yarda ni da kai yan uwa juna ne

03/06/2025

Kazamo me nufin yan uwa ka da akairi
Bawai kazamo menufin su ga sharri b1

03/06/2025

Duniya kullun gudu take

Mene lokaci Lokaci ya nufin bawai ace anayi dakai ayan zo ba Yazamana tsahon lokaci ko karni adunga tuna alherin daka yi...
29/05/2025

Mene lokaci
Lokaci ya nufin bawai ace anayi dakai ayan zo ba
Yazamana tsahon lokaci ko karni adunga tuna alherin daka yiwa muumtane

29/05/2025

Hakuri da juriya shine silan samun duk wata nsr
Akw

Kadun ga tunani akwai yaushe mai kawo maka nasara a rahiwar kaKadun dora ma kanka abun yadace dakaiKa sani duk wahalan h...
29/05/2025

Kadun ga tunani akwai yaushe mai kawo maka nasara a rahiwar ka

Kadun dora ma kanka abun yadace dakai

Ka sani duk wahalan hurin samun nasara ka daina kallo wahalan ka kalli nasaran daza kasamu
Hussaini kakoson

Kana Son Cin Nasara a Rayuwa?• Ka yi karatu yayin da wasu ke barci• Ka yanke shawara yayin da wasu ke jinkiri• Ka fara a...
29/05/2025

Kana Son Cin Nasara a Rayuwa?

• Ka yi karatu yayin da wasu ke barci

• Ka yanke shawara yayin da wasu ke jinkiri

• Ka fara aiki yayin da wasu ke cewa “zan fara gobe”

• Ka dage wajen aiki yayin da wasu ke lallaci

• Ka ajiye kuɗinka yayin da wasu ke ɓarna da kashewa

• Ka saurara yayin da wasu ke surutu

• Ka yi murmushi yayin da wasu ke yamutsa fuska

• Ka dage da juriya yayin da wasu ke sarewa
Kakasance mai gobe ba yau ba
Barkanmu da safiya

10/01/2025

All praise to be Allah

10/01/2025
Gara turai a KO b     Ajafta
12/05/2024

Gara turai a KO b
Ajafta

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hussaini h kako posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category