28/05/2026
Wannan Baiwar Allah Tana Daya Daga Cikin Wadan da Allah Ya yiwa Rasuwa A Wajen Aikin Hajji Na Wannna Shekarar Ta 2026.
Muna Rokon Allah Yayi Masu Rahama Allah ya Gafarta Masu Allah Yayafemasu
Kura-kuransu Su kuma Yan'uwa da Iyalan su Allah ya ba su Hakuri da Juriya na Rashin su.
Hauwa bala Adam
Radio kano ✍🏽