Ministry of Trade, Investment and Industry Ghana - MOTII

Ministry of Trade, Investment and Industry Ghana - MOTII Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ministry of Trade, Investment and Industry Ghana - MOTII, Grocers, Kano, Los Angeles, CA.

Mawakin Kannywood Dan Musa Gombe Ya Samu Karuwar Da Namiji Ya Kuma Rada Masa Suna (Abdula'zeez) Allah Ya raya
06/05/2024

Mawakin Kannywood Dan Musa Gombe Ya Samu Karuwar Da Namiji Ya Kuma Rada Masa Suna (Abdula'zeez) Allah Ya raya

YANZU-YANZU: Motar Sheikh Ahmad Tijjani Gurumtum ta yi hatsari a ƙofar shiga 'Game Vilage' na cikin garin Bauchi. Allah ...
06/05/2024

YANZU-YANZU: Motar Sheikh Ahmad Tijjani Gurumtum ta yi hatsari a ƙofar shiga 'Game Vilage' na cikin garin Bauchi. Allah ya kare Malam yana cikin ƙoshin lafiya.

Daga Humaid Alhaji Lawal

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: An Yi Ģàŕkùwa Da Hajara Da Khadija A Hanyarsu Ta Komawa Makaranta Daga Kaduna Zuwa ...
06/05/2024

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: An Yi Ģàŕkùwa Da Hajara Da Khadija A Hanyarsu Ta Komawa Makaranta Daga Kaduna Zuwa Jami`a Jihar Sokoto

Muna barar addu`arku akan Allah Ya kubutar da su.

Daga Muhammad Dahiru Shugaba

Allah kafiddasu daga Qunchin rayuwa , Yanda 'yanmata marayu da mahaifiyarsu suke kuka Sakamakon  halin rayuwa  wallahi N...
06/05/2024

Allah kafiddasu daga Qunchin rayuwa , Yanda 'yanmata marayu da mahaifiyarsu suke kuka Sakamakon halin rayuwa wallahi Nima Saidanayi kwalla danaji halinda suke ciki.

Daga, Sadiq Umar Yari (SUY Charity Foundation)

Allah kakawomasu agajin gaugawa, kafiddasu daga kunchin rayuwa , saura sati 3 bikinsu ko chokali basudashi wallahi , yau kwana 4 kenan basuchi abinchi ba ,Wani gida mahaifiyarsu take aiki a wata anabata 2000 .

Kalli Hotunan Jaruma Maryam Malika (Mairo) tare da Yayanta na Cikinta da Mijinta
06/05/2024

Kalli Hotunan Jaruma Maryam Malika (Mairo) tare da Yayanta na Cikinta da Mijinta

Na Sha Duka Kafin A Amince In Shiga Harkar Fim a cewar matashiyar jarumar Kannywood Khadija Mai Numfashi
06/04/2024

Na Sha Duka Kafin A Amince In Shiga Harkar Fim a cewar matashiyar jarumar Kannywood Khadija Mai Numfashi

yadda sarki alee nuhu yataya yarsa murnar karun shekarunta Masha Allah Shiga kagani 👇👇👇
04/23/2024

yadda sarki alee nuhu yataya yarsa murnar karun shekarunta Masha Allah Shiga kagani 👇👇👇

Lokacin na farko da shek kabiru gombe ya fito yayi magana akan mukamin da aka bawa rahama sadau,,tofa Allah yasa mudace,...
04/15/2024

Lokacin na farko da shek kabiru gombe ya fito yayi magana akan mukamin da aka bawa rahama sadau,,tofa Allah yasa mudace,, jawabinsa yataba zuciyar mutane sosai faa
👇👇👇

Shek kabiru gombe yayi zazzafan martani akan kashe Yan shi a da akayi lokacin suna muzahara wannan Abu yabawa zakzaky ma...
04/15/2024

Shek kabiru gombe yayi zazzafan martani akan kashe Yan shi a da akayi lokacin suna muzahara wannan Abu yabawa zakzaky mamaki sosai Shiga kagani 👇👇👇

Shekara da shekaru bantaba barin Kano naje wani gari nayi sallah ba se wannan shekara cewar sarkin kannywood Ali nuhu Sh...
04/14/2024

Shekara da shekaru bantaba barin Kano naje wani gari nayi sallah ba se wannan shekara cewar sarkin kannywood Ali nuhu Shiga kaji bayani da yayi 👇👇👇

Masha Allah shiga kaga kyawawan hotunan fateema Hussain wadda akafi sani da Maryam labarina Abin Sha awa 👇👇👇
04/14/2024

Masha Allah shiga kaga kyawawan hotunan fateema Hussain wadda akafi sani da Maryam labarina Abin Sha awa 👇👇👇

Innanillahi wa Inna iihi Raju un 😭😭😭 kalli yadda wannan bawan Allah yakoma cutar cancer ce take damunsa shekara da sheka...
04/14/2024

Innanillahi wa Inna iihi Raju un 😭😭😭 kalli yadda wannan bawan Allah yakoma cutar cancer ce take damunsa shekara da shekaru Yan uwa Muna bukatar addu arku innanillahi wa Inna iihi Raju un 😭😭😭👇 👇👇

Address

Kano
Los Angeles, CA

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ministry of Trade, Investment and Industry Ghana - MOTII posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category